Thursday, March 19
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Wadannan Duka Infoma ne da aka kama a jihar Katsina

Kalli Bidiyon: Wadannan Duka Infoma ne da aka kama a jihar Katsina

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wadannan masu baiwa 'yan Bìndìgà bayanan sirri ne da aka kama a garin Kankia dake jihar Katsina. Dukansu sun amsa laifukansu. Matsalar infoma na daga cikin abinda ke kara rura wutar matsalar tsaro inda suke baiwa mahara bayanan sirri akan al'ummar da suke ciki. Kalli Bidiyon hirar da aka yi dasu anan
Kwana Daya bayan da yace sai ya yi fafutuka dan ganin an sakeshi, Sowore ya ziyarci Sheikh Abduljabbar a gidan yarin Kuje

Kwana Daya bayan da yace sai ya yi fafutuka dan ganin an sakeshi, Sowore ya ziyarci Sheikh Abduljabbar a gidan yarin Kuje

Duk Labarai
Fitaccen ɗan siyasa kuma ɗan gwagwarmaya a Najeriya, Omoyele Sowore ya ziyarci Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a gidan yarin Kuje da ke Abuja. Sowore ne ya bayyana haka a shafinsa na Facebook, inda ya sanya hotunan ziyarar sannan ya rubuta cewa, "yau na kai wa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a gidan yarin Kuje tare da rakiyar Barista Hamza Nuhu Dantani. "An yanke wa Sheikh Abduljabbar hukuncin kisa ne a Kano bisa zarginsa da ɓatanci a zamanin tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje," in ji shi, inda ya ce ɗaurin na da alaƙa da siyasa. Sowore ya ce ya yi mamakin yadda, "aka haɗa baki da wasu na kusa da malamin wajen ganin an tasa ƙeyarsa gidan yari." Ya ce sun samu malamain cikin karsashi da walwala, "inda ya bayyana mana cewa Allah ne yake tsare da shi, kuma zai ...
Duniya Juyi-Juyi: Kalli Bidiyon yanda aka wulakanta tsohon Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom a wajan taron PDP

Duniya Juyi-Juyi: Kalli Bidiyon yanda aka wulakanta tsohon Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom a wajan taron PDP

Duk Labarai
Bidiyo ya bayyana da ya nuna irin wulakancin da akawa tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom a wajan taron PDP. An ga yanda aka sa jami'an tsaro suka fitar dashi daga wajan taron na PDP ana masa ihu. Rahoton dai yace an masa hakanne saboda nuna goyon baya ga bangaren Wike. https://twitter.com/emmaikumeh/status/1990801577331040540?t=o5PfkflrpzvevX44fCK1Vw&s=19
An yiwa wayoyin Dangote da abokinsa Otedola kutse inda aka ce sai sun biya kudi za’a mayar musu

An yiwa wayoyin Dangote da abokinsa Otedola kutse inda aka ce sai sun biya kudi za’a mayar musu

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, an yiwa wayoyin Attajiran Najeriya, Aliko Dangote dana Abokin Femi Otedola Kutse. Masu kutsen kuma sun nemi sai an biya su makudan kudade kamin su mayarwa da attajiran iko da wayoyin nasu. Rahoton wanda jaridar Thecable ta Ruwaito yace Sau daya aka yiwa Wayar Otedola kutse yayin da watar Dangote an masa kutse sau biyu. Dangote da Otedola dai aminai ne wanda a wasu lokutan ma sukan kira kansu da 'yan uwa.
Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda aka Dambhace aka baiwa hammata iska tsakanin jami’an tsaron gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed da jami’an tsaron da aka Jibge dan su hana Gwamnan shiga Hedikwatar Jam’iyyar PDP

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda aka Dambhace aka baiwa hammata iska tsakanin jami’an tsaron gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed da jami’an tsaron da aka Jibge dan su hana Gwamnan shiga Hedikwatar Jam’iyyar PDP

Duk Labarai
Bidiyo ya nuna yanda aka Dambace ake turereniya tsakanin jami'an tsaron gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed da jami'an tsaron da aka jibge a kofar Hedikwatar jam'iyyar PDP aka hana gwamnan shiga. https://twitter.com/thecableng/status/1990727143794380959?t=0ZELq9glcABLviuvZvK_Ug&s=19 Daga karshe dai jami'an tsaron gwamnan Bauchinne suka yi Nasara inda suka bude kofar Hedikwatar Jam'iyyar da karfin tsiya suka shiga. Kalli Bidiyon anan https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1990730732902236267?t=W-G6_S5crLOpu0uO3jpX9A&s=19 Shima Gwamnan an ganshi yana ture wasu.
Allah Sarki: Ji Abinda kanin Marigayi, Janar Mohammad Iba yace kan rasuwarsa

Allah Sarki: Ji Abinda kanin Marigayi, Janar Mohammad Iba yace kan rasuwarsa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kanin Marigayi, Janar Muhammad Uba da mayakan ÌŚWÀP suka Hallaka me suna Yahya, ya hau kafar sada zumunta inda ya nuna Alhinin rashin yayansa. Yace duk da a hukumance ba'a sanar dasu ba amma yana fatan Allah ya jikansa. Da yawa dai sun rika masa addu'a da datan Allah ya jikansa. https://twitter.com/Itz_yahaya/status/1990503175804367110?t=nm7GMs2L8FERYxeqpF-pJw&s=19 https://twitter.com/Itz_yahaya/status/1990518806364762608?t=d0alxwprhKyb5Lo3Zk3w0Q&s=19
BBC na shan suka saboda karyar da suka yi akan Ghakwuwah da daliban makaranta na jihar Kebbi

BBC na shan suka saboda karyar da suka yi akan Ghakwuwah da daliban makaranta na jihar Kebbi

Duk Labarai
Kafar yada labarai ta BBC bangaren Turanci na shan suka saboda karyar da suka yi a rahoton da duka wallafa game da garkuwa da dalibai 'yan mata na jihar Kebbi. BBC ta bayyana a rahoton cewa, an yi musayar wuta ne da 'yan Bindigar da suka yi garkuwa da daliban. Saidai da yawa sun bayyana cewa labarin ba haka yace ba, 'yan Bindigar sun yi harbe-harbe ne kamin sace daliban. Har kafar X da suka wallafa labarin akai ma ta karyata wannan ikirarin na BBC. https://twitter.com/BBCWorld/status/1990417085969621207?t=qeiP1Y1AFXVjtKChF7ELtw&s=19
Daya daga cikin ‘yan majalisar Amurka da ke Zuga Trump akan Najeriya na shan suka bayan da yace Garin da aka yi Gharkuwa da ‘yan mata ‘yan Makaranta a jihar Kebbi garin Kiristane

Daya daga cikin ‘yan majalisar Amurka da ke Zuga Trump akan Najeriya na shan suka bayan da yace Garin da aka yi Gharkuwa da ‘yan mata ‘yan Makaranta a jihar Kebbi garin Kiristane

Duk Labarai
Dan majalisar Amurka, Riley M. More dake zuga shugaban kasar Amurka, Donald Trump akan Najeriya yace 'yan mata 'yan makaranta da aka yi garkuwa dasu a jihar Kebbi garin Kirista ne. Hakan ya jawo masa suka da Allah wadai. Daya daga cikin wadanda suka mayar masa da martani, akwai tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad inda yace garin da aka sace daliban ba garin Kirista bane, garin musulmi ne kuma daliban ma musulmai ne. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1990673012744438221?t=sYVOyS6Pe9dx2A7cwKc60Q&s=19 Kasar Amurka dai ta sha Alwashin kawo hari dan tallafawa Kiristocin Najeriya bisa zargin cewa, ana musu Khisan Khiyashi.