Kalli Bidiyo: Sauron mu na Najeriya kadai ya ishi sojojin Amurka idan suka kawo mana Khari>>Inji Wannan dan Najeriyar
Wani dan Najeriya ya gargadi sojojin Amurka da cewa, Sauron Najeriya kadai ya ishi ya gama da Sojojinsu ida suka kawo mana Khari.
https://twitter.com/InibeheEffiong/status/1987065461067162097?t=1ClsUYiHCNjIEQloMqj_Iw&s=19








