Saturday, December 13
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon wani masoyin Buhari da ya tashi daga Bauchi zuwa Daura a Keke dan yawa iyalan tsohon shugaban kasar gaisuwa

Kalli Bidiyon wani masoyin Buhari da ya tashi daga Bauchi zuwa Daura a Keke dan yawa iyalan tsohon shugaban kasar gaisuwa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An ga Bidiyon wani matashi daya tashi daga Bauchi akan keke yana shirin tafiya Daura dan yiwa Iyalan tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta'aziyya a Daura. Matashin yace mutane nata bashi kyautar kudade da kayan abinci. Kalli Bidiyonsa anan https://www.facebook.com/share/r/1RiQiHapq2
Dangote ya dakatar da shirin rage farashin man fetur bayan da ya gano wasu ‘yan kasuwar man na cutarsa

Dangote ya dakatar da shirin rage farashin man fetur bayan da ya gano wasu ‘yan kasuwar man na cutarsa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Matatar man fetur ta Dangote ta dakatar da shirin rage farashin Man fetur da take bayan gano wasu 'yan Kasuwa dake amfani da wannan dama wajan cimma riba cikin gaggawa. Matatar ta bayyana hakane a wata sanarwa wadda wakiliyar kamfanin, Fatima Dangote ta fitar. Tace an dakatar da rage farashin man daga ranar 13 ga watan Yuli har sai abinda hali yayi. Inda ta kara da cewa, an dauki wannan mataki ne saboda an gano wasu 'yan kasuwar na sayarwa 'yan kasuwar man fetur wanda basu da ...
Kalli Bidiyo: Irin Tagumin da Shugaba Tinubu yayi a gaban gawar Buhari ya dauki hankula sosai

Kalli Bidiyo: Irin Tagumin da Shugaba Tinubu yayi a gaban gawar Buhari ya dauki hankula sosai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A yayin da aka kai gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari gidansa dake Daura bisa rakiyar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, An ajiye gawar a gaban Tinubu inda ya zauna yana kallonta. A daidai wannan lokaci yayi wani Tagumi da ya dauki hankulan mutane inda wasu sukai ta masa fassara daban-daban. Wasu ma dariya suka rika yi. Kalli Bidiyon anan
Ana tababar wane Sarki ne zai karbi shugaba Tinubu a ziyarar da zai ka Kano a yau?

Ana tababar wane Sarki ne zai karbi shugaba Tinubu a ziyarar da zai ka Kano a yau?

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Yayin Da Ake Sa Ran Tinubu Zai Ziyarci Kano A Yau, Wane Sarki Ne Zai Karbi Bakoncinsa, Sarki Sanusi II Ko Sarki Aminu Ado Bayero?
A yau ne ake sa ran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai je Kano da yin gaisuwar Aminu Dantata

A yau ne ake sa ran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai je Kano da yin gaisuwar Aminu Dantata

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga jihar Kano na cewa, a yau, Juma'a ne shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai je jihar Kano da yiwa oalan Aminu Dantata da sauran Al'ummar jihar gaisuwa. A ranar 28 ga watan Yuni ne dai Aminu Dantata ya rigamu gidan gaskiya inda aka binneshi a Madina kusa da kabarin matarsa A lokacin da Dantata ya rasu, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu baya Najeriya amma ya aika wakilai da suka halarci ta'aziyyar Dantata.
Kalli Bidiyo: A kara hakuri Nan da shekaru 2 masu zuwa Gwamnatin Tinubu zata kawo Ci gaba sosai>>Inji Dangote

Kalli Bidiyo: A kara hakuri Nan da shekaru 2 masu zuwa Gwamnatin Tinubu zata kawo Ci gaba sosai>>Inji Dangote

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya baiwa 'yan Najeriya hakuri kan matsin da ake ciki. Ya bayyaba hakane a wata hira da aka yi dashi. Yace shekaru biyu dama idan mutum yazo zai zauna ya gane kan gwamnatin ne sannan daga baya sai a samu daidaito. Yace nan da shekaru biyu masu zuwa, za'a ga Alfanun ayyukan cire tallafin mai dana dala da canja fasalin Haraji da gwamnatin Tinubu ta kawo. Yace yasan mutane sun kosa amma yana kiran a kara hakuri: https://t...
Yayin da wasu ke kukan rashin kudi: Kalli Bidiyon yanda ake layin sayen nama a Kano

Yayin da wasu ke kukan rashin kudi: Kalli Bidiyon yanda ake layin sayen nama a Kano

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wannan Bidiyon yanda ake layin sayen nama ne a Kano. https://www.tiktok.com/@as_genius_media/video/7527782985706245432?_t=ZM-8y74llIWAis&_r=1 Me naman dake shataletalen Baban Gwari na ciniki sosai kamar yana bayar da naman kyauta.
Kalli Bidiyon jawabin Yusuf Buhari a fadar shugaban kasa, wajan yiwa mahaifinsa addu’a

Kalli Bidiyon jawabin Yusuf Buhari a fadar shugaban kasa, wajan yiwa mahaifinsa addu’a

Duk Labarai
Dan tsohon shugaban kasa, Yusuf Buhari ya gabatar da jawabi a zaman majalisar zartaswa da aka gudanar a yau a fadar shugabab kasa, Bola Ahmad Tinubu inda akawa Marigayi, Muhammadu Buhari Addu'a. Yusuf Buhari yace suna godiya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa da matansu da shuwagabannin majalisar tarayya da suka nuna damuwa da kuma addu'o'in da sukawa mahaifin nasu. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945914006021001603?t=RaBed5adTzWu7rrxsItbNA&s=19
Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya auri mata ta 4, kalli Bidiyo daga wajan Biki

Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya auri mata ta 4, kalli Bidiyo daga wajan Biki

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya kara aure inda ya auri mata ta 4. An daura aurenne a Abuja. https://twitter.com/dammiedammie35/status/1945874729430097938?t=yi-r9hAk7GU0jr3ejHQxyQ&s=19 Kuma Hutudole ya fahimci cewa sunan matar Hiqma.