Kalli Hotunan yanda Abdulsamad Bua ya je gaisuwar Buhari
Attajirin Najeriya, Abdulsamad BUA ya je gaisuwar shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
An ganshi tare da Yusuf Buhari da sauran dangin tsohon shugaban kasar yana musu gaisuwa.







