Monday, December 15
Shadow

Duk Labarai

Da Duminsa: Za’a shigo da Albasa me yawa daga kasar Nijar wadda ake tsamanin zata sa farashin Albasa ya karye a Najeriya

Da Duminsa: Za’a shigo da Albasa me yawa daga kasar Nijar wadda ake tsamanin zata sa farashin Albasa ya karye a Najeriya

Duk Labarai
Rahotanni na cewa, 'yan Najeriya zasu iya samun saukin farashin Albasa saboda za'a shigo da Albasar daga kasar Nijar. Farashin Albasa ya tashi sosai a Najeriya inda aka rika sayar da babban buhunta akan Naira N26, 000 wanda a baya ake sayarwa akan Naira 18,000. Hakanan karamin buhun Albasar an rika sayar dashi akan Naira N19, 000 wanda a baya ana sayar dashi ne akan Naira N19, 000. Tashin farasin Albasar ya samo Asali ne daga matsalar tsaro da sauyin yanayi da sauransu.
Bidiyo: Sarkin Waka ya baiwa mutumin da yayi tattaki zuwa wajansa a kafa daga Legas Naira Dubu dari biyu amma mutumin ya raina kudin

Bidiyo: Sarkin Waka ya baiwa mutumin da yayi tattaki zuwa wajansa a kafa daga Legas Naira Dubu dari biyu amma mutumin ya raina kudin

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A baya ne dai wani mutum ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ji labarin cewa wai ya taho a kafa tun daga Legas dan ya je ya ga Naziru Sarkin Wakar. An hadashi da yaron Sarkin Wakan inda ya rika masa Hidima ya kama masa otal aka ajiyeshi ya rika bashi abinci har zuwa ranar da suka hadu da sarkin Wakar. Saidai da ya tashi tafiya gida, ya nemi yaron sarkin wakar sai ya hadashi da Sarkin Wakan ya gaya masa cewa, zai tafi, inda yace yana zarginsa ne Sa...
Kalli Hotunan Tauraruwar fina-finan Hausa Mufeeda sun jawo cece-kuce sosai wani yace “Dan Allah a rika rufe Rufaida”

Kalli Hotunan Tauraruwar fina-finan Hausa Mufeeda sun jawo cece-kuce sosai wani yace “Dan Allah a rika rufe Rufaida”

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufeeda wadda ta yi suna sosai a fim din kwana casa'in da tara ta wallafa hotunan murnar zagayowar ranar Haihuwarta. Da yawa sun tayata da murna. Saidai a gefe guda kuma an samu wadanda suka kula da shigar da ta yi inda suke cewa kayan sun nuna jikinta sosai. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":...
Bincike:Miliyan shidda ake biya a kullun a Asibitin da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kwanta a Landan, Da yawa ‘yan kasar Ingila basa iya kwanciya a asibitin saboda tsadar sa

Bincike:Miliyan shidda ake biya a kullun a Asibitin da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kwanta a Landan, Da yawa ‘yan kasar Ingila basa iya kwanciya a asibitin saboda tsadar sa

Duk Labarai
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rasu a Asibitin London Clinic wanda da yawa da jin sunan sun dauka karamin Asibiti ne kamar yanda ake cewa Clinic a Najeriya. London Clinic na daya daga cikin manyan Asibitoci masu zaman kansu a kasar Ingila wanda ke duba manya mutane da suka hada da 'yan siyasa daga kasashe daban-daban na Duniya. Hatta Iyalin Masarautar Ingila na zuwa wanna Asibiti. Ana biyan kudade masu tsada waja kwanciya a wannan Asibiti wanda shiyasa da yawa 'yan kasar basa iya zuwansa sai masu inshorar Lafiya me tsada sosai. Wasu likitocin Najeriya dake aiki a kasar Ingila da jaridar Punchng ta zanta dasu sun bayyana irin kudaden da ake biya wajan kwanciya a wanan asibiti. Daya daga ciki yace, Idan mutum zuwa kawai zai yi a dubashi a Asibitin ya koma gida ana ...
Ji yanda Rashin Buhari ya dakatar da shari’ar tsohon Gwamnan Adamawa, Murtaka Nyako da ake zargi da handamar Naira Biliyan 29

Ji yanda Rashin Buhari ya dakatar da shari’ar tsohon Gwamnan Adamawa, Murtaka Nyako da ake zargi da handamar Naira Biliyan 29

Duk Labarai
Rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kawo tsaiko a shari'ar da ake wa tsohon Gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako bisa zargin satar Naira Biliyan 29. Ana shirin yon sulhu tsakanin gwamnatin tarayya a wajan kotu da Murtala Nyako amma sai mutuwar Buhari ta kawo tsaiko. A ranar Juma'a ne ya kamata ace an ci aba da shari'ar ta Nyako amma ragin zuwan babban lauyan gwamnati, Prince Lateef Fagbemi (SAN) ya kawo tsaiko a shari'ar. Dan haka ne mai shari'a Justice Peter Lifu ya dage shari'ar sai zuwa 25 ga watan Yuli kamin a ci gaba. Kotun tace itama tana sane da kwanaki 7 na jimamin rasuwar Buhari da Gwamnatin tarayya ta ware.
Ana guna-guni da nuna kin amincewa da canja sunan jami’ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa sunan Muhammadu Buhari University da shugaba Tinubu yayi

Ana guna-guni da nuna kin amincewa da canja sunan jami’ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa sunan Muhammadu Buhari University da shugaba Tinubu yayi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun nuna cewa canja sunan jami'ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa sunan Muhammadu Buhari University baiwa wasu dadi ba. Cikin wadanda suka nuna rashin jin dadin wannan canjin suna akwai tsaffin daliban makarantar, da wasu daliban makarantar na yanzu, da kuma wasu sauran 'yan kasa. Tuni an fara kiran shugaba Tinubu ya yanje wannan canjin suna. A wata budaddiyar wasika da aka aikewa shugaba Tinubu wadda Opeyemi Olatinwo ya rubuta, tace maganar gaskiya canja sunan zai sa ja...
Na cikawa Al’ummar Kano yawancin Alkawuran dana musu>>Gwamna Abba Gida-Gida

Na cikawa Al’ummar Kano yawancin Alkawuran dana musu>>Gwamna Abba Gida-Gida

Duk Labarai
Na cika kashi 85% na alƙawuran da na ɗauka a lokacin yakin neman zabe na – Gwamna Yusuf. Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ce gwamnatinsa ta aiwatar da kashi 85 cikin 100 na alkawuran da ta dauka wa al’ummar jihar, inda ya rage kashi 15 cikin 100 yayin da yake shiga shekara ta biyu na wa’adin mulkinsa na farko. Daily Trust ta rawaito cewa gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da ya ke rantsar da sabon Shugaban Ma’aikata na Jihar, Dr Sulaiman Wali Sani; Darakta Janar na Hukumar Ayyuka na Musamman, Manjo Janar Sani Muhammad (mai ritaya), da kuma Masu Ba da Shawara na Musamman guda 11, a ranar Alhamis. Ya bayyana cewa wannan nasara ta kasance sakamakon tantancewar da aka yi kan ayyukan gwamnatinsa a cikin shekaru biyu da suka gabata. “Na yi farin ciki cewa makon da ya g...
Shugaba Tinubu ya nada dan tsohon shugaba kasa, IBB babban mukami

Shugaba Tinubu ya nada dan tsohon shugaba kasa, IBB babban mukami

Duk Labarai
Tinubu ya naɗa ɗan tsohon shugaban ƙasa, IBB a matsayin shugaban Bankin Noma na Ƙasa. Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Muhammad Babangida, ɗan tsohon shugaban mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), a matsayin Shugaban Bankin Noma na Ƙasa (BOA). Sanarwar naɗin ta fito ne a ranar Juma’a ta bakin Bayo Onanuga, mai ba Shugaban Ƙasa Shawara na Musamman kan Harkokin yada labarai . A cewar Onanuga, shugaban ƙasa ya amince da naɗin ne a yau Juma'a tare da wasu mutane guda bakwai. “Wasu daga cikinsu za su yi aiki a matsayin shugabanni na hukumomin gwamnatin tarayya,” in ji shi. A cewar sanarwar, Muhammad Babangida ya yi karatu a Jami’ar Turai da ke Montreux, Switzerland, inda ya samu digiri na farko a fannin Gudanar da Kasuwanci (Business Administration) da kuma di...