Sunday, March 1
Shadow

Duk Labarai

Ma’aikatan Najeriya na buƙatar ƙarin mafi ƙarancin albashi daga naira 70,000

Ma’aikatan Najeriya na buƙatar ƙarin mafi ƙarancin albashi daga naira 70,000

Duk Labarai
Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya wato NLC ta ce akwai buƙatar gwamnatin Najeriya ta sake duba yiwuwar ƙara mafi ƙarancin albashin ma'aikatan ƙasar, domin a cewarta, naira 70,000 ya yi kaɗan a yanzu da tattalin arzikin ƙasar ya taɓarɓare. A watan Yulin bara ne dai shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rattaba hannu a sabuwar dokar ƙara mafi ƙarancin albashi, inda ya ƙara ƙaramin albashi na ma'aikatan ƙasar daga naira 30,000 zuwa naira 70,000, duk da cewa wasu jihohin na biyan sama da haka. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito ƙungiyar na cewa hauhawar farashin kayayyakin buƙata a ƙasar ne ya sa mafi ƙarancin albashin naira 70,000 ba ya isar ma'aikacin ƙasar gudanar da abubuwan da suke buƙata na rayuwar yau da kullum, kamar yadda muƙaddashin babban sakataren NLC, Mr Benson Upah ya ...
Ƙungiyar shugabannin Arewa ta nemi Tinubu ya sauya shugabannin sojin Najeriya

Ƙungiyar shugabannin Arewa ta nemi Tinubu ya sauya shugabannin sojin Najeriya

Duk Labarai
Wata ƙungiyar shugabanni a arewacin Najeriya ta nemi Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya sauya salon yaƙi da matsalar tsaro bayan harin da Boko Haram ta kai a jihar Borno. Ƙungiyar Northern Ethnic Nationality Forum ta siffanta lamarin da "bala'i" saboda yadda hare-haren masu iƙirarin jihadi ke hana ayyukan noma da kasuwanci, da kuma garkuwa da mutane da 'yanbindiga ke yi don neman kuɗin fansa. A ranar Asabar ne mayaƙan Boko Haram suka kashe sama da mutum 60 bayan harin da suka kai a jihar Borno. A yau Lahadi ne ƙungiyar ta nemi a naɗa sababbin shugabannin rundunar soja da kuma yi wa majalisar ministoci ta gwamnatin APC garambawul. Kazalika, sun nemi Shugaba Tinubu ya sanya dokar ta-ɓaci a yankin domin yaƙi da matsalar tsaron da ta jawo kashe dubban mutane, musamman a yankin arewa maso...
Kalli Bidiyon: Sau Biyu ina zuwa Aljannah ina dawowa>>Fasto Rev. Uma Ukpai ya gayawa mabiyansa

Kalli Bidiyon: Sau Biyu ina zuwa Aljannah ina dawowa>>Fasto Rev. Uma Ukpai ya gayawa mabiyansa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Fasto Rev. Uma Ukpai ya bayyanawa mabiyansa cewa, Sau biyu yana zuwa Aljannah yana dawowa. Ya bayyana hakane yayin da yake wa'azi ga mabiyansa a coci. Kalli Bidiyon anan https://www.youtube.com/watch?v=llMB6E9YFng?si=w0qQY_XRdBcdudTi
Ji zazzafan Martanin Sowore bayan da DSS suka nemi X ta kulle shafinsa

Ji zazzafan Martanin Sowore bayan da DSS suka nemi X ta kulle shafinsa

Duk Labarai
Mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore sannan dan fafutuka ya bayyana cewa, X sub aika masa da sako cewa, Gwamnatin Najeriya ta nemi a kulle masa shafi. Sannan ya goge rubutun da yayi akan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Shi dai Sowore ya rubuta cewa "wannan me laifin, Tinubu ya je kasar Brazil ya ce ya magance matsalar rashawa da cin hanci amma hakan ba gaskiya bane" DSS sun ce wannan bayani na Sowore labarin karyane sannan yana barazana ga tsaron Najeriya hakanan kuma ya batawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu suna a idon Duniya, dan haka suka nemi X ta kulle shafin Sowore nan da awanni 24 ko kuma a dauki mataki akanta. Saidai Sowore yace ba zai goge wannan rubutu da yayi ba.
Hukumar ‘yansandan farin kaya DSS ta bukaci kafar X ta goge shafin Sowore saboda zarginsa da batawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu suna

Hukumar ‘yansandan farin kaya DSS ta bukaci kafar X ta goge shafin Sowore saboda zarginsa da batawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu suna

Duk Labarai
Hukumar 'yansandan farin kaya, DSS ta bukaci kafar sada zumunta ta X wadda aka fi sani da Twitter data goge shafin mawallafin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore. Hukumar ta wallafa bukatar hakanne a shafinta na X din inda take zargin Sowore da yada labaran karya da kuma kawo barazanar tsaro saboda wallafa cewa shugaba Tinubu yace ya magance matsalar rashawa da cin hanci a Najeriya amma kuma ba haka bane. DSS sun ce sun baiwa kafar ta X awanni 24 su goge shafin na Sowore ko kuma su dauki matakin da ya dace akan kafar. DSS sun ce wannan ikirari na Sowore ya jawo har zanga-zanga an yi wanda hakan yake barazana ga zaman lafiya a Najeriya. Dan haka sukace Sowore da kafar data bashi dama ya wallafa irin wannan labari na iya fuskantar hukunci.
Kalli Bidiyon yanda dan majalisar tarayya, Abdulmumin Jibrin yayi murna bayan da jam’iyyar NNPP ta dakatar dashi

Kalli Bidiyon yanda dan majalisar tarayya, Abdulmumin Jibrin yayi murna bayan da jam’iyyar NNPP ta dakatar dashi

Duk Labarai
Dan majalisar tarayya daga jihar Kano, Abdulmumin Jibrin, Kofa kenan a wannan Bidiyon inda yake murna hadda yadda hula bayan da jam'iyyar NNPP ta dakatar dashi. Dan majalisar yayi hakanne bayan karbar takardar dakatar dashi da jam'iyyar ta NNPP ta yi. https://twitter.com/tudunwada__mi/status/1964437184141992043?t=c6EAKvwTSZ2DZvozphs8Ew&s=19