Kalli Bidiyo: Ni dan Darika ne, kada wanda ya sake hadani da Izala, duk wanda ya sake hadani da Izala ban yafe ba>>Inji Tauraron Fim din Hausa>>Tijjani Faraga
Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Faraga ya nesanta kansa da Izala inda yace shi dan darikar Tijjaniyya ne.
Ya bayyana hakane a kafarsa ta Tiktok inda yace duk wanda ya sakw hadashi da Izala bai yafe ba kuma sai Allah ya saka masa.
https://www.tiktok.com/@tijjani.faraga3/video/7522097893465951493?_t=ZM-8xgWynA2w6v&_r=1
Ya kara da cewa baya son makiya Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) su rika kallon fim dinsa.








