Tuesday, March 3
Shadow

Duk Labarai

KATSINA BA KORAFI: Kalli Yanda Gwamna Dikko Radda Ke Dauke-Dauken Hotuna A Inda Yake Hutu A Kasar Waje

KATSINA BA KORAFI: Kalli Yanda Gwamna Dikko Radda Ke Dauke-Dauken Hotuna A Inda Yake Hutu A Kasar Waje

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} KATSINA BA KORAFI: Gwamna Dikko Radda Ne Ke Dauke-Dauken Hotuna A Inda Yake Hutu A Kasar Waje
Albashin ‘Yan siyasa yayi kadan, inji Gwamnatin tarayya inda tace zata musu karin Albashin

Albashin ‘Yan siyasa yayi kadan, inji Gwamnatin tarayya inda tace zata musu karin Albashin

Duk Labarai
Hukumar kula da albashin ma'aikata, RMAFC ta bayyana cewa tana shirin karawa 'yan siyasa albashi inda tace Albashin nasu yayi kadan musamman lura da irin hidimar da 'yan siyasar kewa Al'umma. Shugaban hukumar, Mohammed Shehu ne ya bayyana hakan a yayin wani jawabi A Abuja ranar Litinin inda yace a yanzu haka albashin shugaban kasa Naira Miliyan 1.5 ne sannan albashin Ministoci kasa da Naira Miliyan 1 ne kuma tun shakerar 2008 ba'a musu karin Albashin ba. Yace abin mamaki ne ga mutane da yawa ace wai shugaban kasar Najeriya me mutane Miliyan 200 ace ana biyansa Albashin Naira Miliyan 1.5 a wata. Yace ba zai yiyu ace Minista ana bashi Albashin Kasa da Naira Miliyan 1 ba sannan ace ba zai yi sata ba, yace ba zai yiyu ace ana biyan Gwamnan CBN da sauran manyan jami'an gwamnati albashi...
Tinubu ya naɗa shugaban PenCom

Tinubu ya naɗa shugaban PenCom

Duk Labarai
Tinubu ya naɗa shugaban PenCom Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya naɗa Opeyemi Agbaje, tsohon Mataimakin Babban Manaja (AGM) na bankin GTBank, a matsayin sabon shugaban Hukumar Kula da Fensho ta Ƙasa (PenCom). Agbaje ya taɓa zama Daraktan Gudanarwa a Metropolitan Bank kafin ya bar harkar banki. TheCable ta rawaito cewa wannan naɗin ya zo ne bayan wa’adin kwanaki bakwai da Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC) ta bayar, inda ta nemi a gaggauta sake kafa hukumar gudanarwa ta PenCom, tare da yin gargaɗin shiga yajin aiki idan gwamnati ta ƙi bin umarnin. A wata sanarwa da aka fitar a ranar Litinin, an bayyana shi a matsayin masani mai tasiri a fannoni na kasuwanci, tattalin arziki da manufofin gwamnati. Agbaje ya kammala karatu a Jami’ar Ife (wanda yanzu ake kira Jami’ar Obafemi Awolowo)...
Ku Daina Ɗaukar Abin Da Gwamnoninku Suke Muku Kamar Alfarma Ce, Ko Taimakonku Suke, Haƙƙinku Ne, Cewar Barista Ɗantani

Ku Daina Ɗaukar Abin Da Gwamnoninku Suke Muku Kamar Alfarma Ce, Ko Taimakonku Suke, Haƙƙinku Ne, Cewar Barista Ɗantani

Duk Labarai
Fitattaccen lauya mai rajin kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya, Barista Hamza Nuhu Ɗantani, ya ja hankalin al'umma da su daina kallo ko ɗaukan abubuwan da ƴan siyasa ko shugabanni suke musu a matsayin taimako ko wata alfarma domin ba da kuɗinsu suke yin ayyukan ba. Barista Ɗantani wanda ya wallafa hakan a shafinsa na Facebook, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito, ya fara ne da cewa, "Ba fa noma ko wani aiki suka yi aka biya su suke muku aiki da kuɗin ba! Ba Kuɗinsu ba ne! Ba Dukiyarsu Ba ce! Ba Guminsu ba ne! Su da kansu suka fito suka roƙe ku don ku zaɓe su! Suka dinga manna hotunansu (Posters), suna ta ihu suna shiga lungu da saƙo suna barar ƙuri’unku don kawai su riƙe amanar Dukiyarku!". Inji shi. Barista Ɗantani, ya ci gaba da cewa, "Ku sani Haƙƙinku ne, ba fa kuɗinsu ba ne, ba du...
Kasar China na aiki dan samar da Mutum-Mutumi(Robot) da zai rika daukar ciki yana haihuwar jarirai ba gaske irin na na farko a Duniya

Kasar China na aiki dan samar da Mutum-Mutumi(Robot) da zai rika daukar ciki yana haihuwar jarirai ba gaske irin na na farko a Duniya

Duk Labarai
Rahotanni daga kasar China na cewa, masana kimiyya na kasar na aiki tukuru dan ganin sun samar da Mutum-Mutumi, Robot da zai rika daukar ciki yana haihuwar jariran gaske. Kafar The Telegraph tace kamfanin fasaha na kasar China me suna Kaiwa Technology na kokarin samar da robot din wanda zai zo da mahaifa da zata rika haihuwar jariraan mutane. Nan da shekarar 2026 ne za'a kammala hada robot din wanda farashinsa zai kai Fan £10,000.
Wata Sabuwa: Ana yada rade-radin cewa Rahama Sadau Auren karya ta yi bayan da aka ta kokarin gano wanene mijinta amma abu ya faskara

Wata Sabuwa: Ana yada rade-radin cewa Rahama Sadau Auren karya ta yi bayan da aka ta kokarin gano wanene mijinta amma abu ya faskara

Duk Labarai
Kokarin gano wanene ainahin mijin Rahama Sadau ya faskara inda akai ta yada hotunan mutane daban-daban ana cewa sune suka aureta amma daga baya a gano cewa ba gaskiya bane. Tun bayan daura auren Rahama Sadau da mijinta me suna Ibrahim ake ta kokarin ganin mijin amma abu ya gagara. 'BBCHausa sun ce Rahama Sadau ta tabbatar musu da cewa ta yi aure. Hakanan 'yan uwan Rahama Sadau duk sun tabbatar da cewa ta yi aure. Yawanci ba'a san da maganar auren Rahama Sadau ba sai ranar da aka daura auren. Dan uwan Rahama Sadau, Haruna ya shaida cewa sun yi dabarar cewa kanwar Rahamar, Fati ce zata yi aure dan a kawar da hankalin mutane. Abubuwan da suka sa wasu ke tababar auren Rahamar sune: Ba'a ga mijinta ba. Ba'a san da auren nata ba sai ranar auren. Ba'a yi wani gagarumin ...
Jama’a Ina Neman Taimakon Kudì Domin Duk Mako Uku Sai An Yi Min Allurar Naira Dubu 250, Kuma Sai An Yi Tsawon Watanni Shida Ana Yi Min Allurar, Cewar Malam Nata’ala Na Shìirin Dadin Kowa

Jama’a Ina Neman Taimakon Kudì Domin Duk Mako Uku Sai An Yi Min Allurar Naira Dubu 250, Kuma Sai An Yi Tsawon Watanni Shida Ana Yi Min Allurar, Cewar Malam Nata’ala Na Shìirin Dadin Kowa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jama'a Ina Neman Taimakon Kudì Domin Duk Mako Uku Sai An Yi Min Allurar Naira Dubu 250, Kuma Sai An Yi Tsawon Watanni Shida Ana Yi Min Allurar, Cewar Malam Nata'ala Na Shìirin Dadin Kowa Fitaccen Jarumin finafinan Hausa, wanda aka fi sani da Malam Nata'ala a cikin shirin Daɗin Kowa yana na neman taimakon jama'a sakamkon yadda jinyar da ya ke fama da ita ta ci kàrfinsa. Cikin wani faifen bidiyo da ya fitar, ya nemi da a taimaka masa domin a duk bayan sati uku sai an yi masa allura...