Kalli Bidiyo: Na taba yin asarar Gold na Naira Biliyan 1.5,Inji Hajiya Hafsa
Wata hamshakiyar 'yar kasuwa daga jihar Kano, Hajiya Hafsa ta bayyana cewa, ta taba yin asarar Gwal na Naira Biliyan 1.5
Ta bayyana hakane a wata hirar da aka yi da ita inda tace a wancan lokacin sai da taita kuka.
Amma tace cikin watanni 6 Allah ya taimaketa ta mayar da kudinta
https://www.tiktok.com/@musaddeeqq_haysam/video/7560363284973522197?_t=ZS-90Wjj8ajAga&_r=1








