Kalli Bidiyon: Abinda ya faru bayan da saurayi da ya kamawa Budurwarsa hayar gida, ya je ya tarar da ita da wani a gidan
Saurayi ya kamawa Budurwarsa gida haya.
Saidai ziyarar da zai kai mata, ya iske ta da wani a gidan.
Hakan yasa ya watsar da kayanta waje ya wulakanta ta ita da saurayin da ya iske a cikin gidan.
https://twitter.com/i/status/2011690279431233906








