Kalli Bidiyon: Tauraruwar me yankan Farce dake Lagos ta dauki hankula bayan da ta je har dakin Otal ta yankewa wani Kwastomanta farce
Wannan wata me yankan Farcece a Lagos wadda ta bayyana cewa, Kwastoma ya bukaci ta je dakin Otal ta mai home service.
Ta nuna yanda lamarin ya faru.
Bidiyon nata ya jawo cece-kuce sosai.
https://twitter.com/i/status/2061131081311514685








