Kalli Bidiyon yanda gwamnan Naija ke rawar wakar Omologo da Rarara yawa shugaba Tinubu da ya jawo cece-kuce
Bidiyo ya nuna gwamnan jihar Naija, Umar Bago Yana rawa da wakar Rarara wadda yawa shugaban kasa ta Omologo.
A Bidiyon an ga yanda Gwamnan ya taka rawa sosai.
Wasu sun yaba inda wasu kuma suka kushe.
https://www.tiktok.com/@umarfaruq.scanty/video/7533753499444628742?_t=ZS-8yXDzHoNHNp&_r=1







