Kalli Bidiyon yanda Adam A. Zango ya ke cin Angonci da amaryarsa
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan Bidiyon inda yake cin angoncinsa tare da amaryarsa, Maimuna.
An ga Adamu da nama a gabansa yayin da amaryar tasa ke kwace a jikinsa.
https://www.tiktok.com/@iam_adam_a_zango/video/7541189295701347602?_t=ZS-8z5MpXoER5F&_r=1







