Kalli Bidiyo: Yanda Gwamnan Kano, Ya taya Larabawa murnar ranar ‘yancin kasar Saudiyya inda shima ya taka rawar Takobi
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kenan a wannan Bidiyon inda ya taya Larabawa murnar zagayowar ranar 'yancin kasar Saudiyya.
Gwamna Abba ya taka rawar Takobi inda shima ya shiga fili ya zagaya.
https://www.tiktok.com/@sardauna_shoot.ng/video/7553403670759574802?_t=ZS-9016L8brBrc&_r=1








