Ji Sakon da Diyar Buhari ta fitar kwana daya da Jana’izarsa daya dauki hankula sosai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Diyar Tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, Noor ta wallafa wani sako a shafinta na sada zumunta kan rasuwar mahaifinta da ya dauki hankula.
Hakan na zuwane kwana daya da rufe mahaifinta a kabarinsa.
Noor ta wallafa cewa "Tace tana cikin jimamin rashin ganin irin rayuwar data shirya musu ita da mahaifinta. Tace zata ci gaba da tunawa dashi a ko da yaushe. Tace tana Addu'ar Allah ya baiwa magaifinta Aljannah.
Noor na daga cikin 'ya'yan Buhari mat...








