Tuesday, April 7
Shadow

Duk Labarai

Bidiyo: Ban da burin tara kadarori, Nafi jin dadi idan ban mallaki komai ba>>Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a wata tsohuwar hira da aka yi dashi

Bidiyo: Ban da burin tara kadarori, Nafi jin dadi idan ban mallaki komai ba>>Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a wata tsohuwar hira da aka yi dashi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A wata hira da aka yi da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yafi jin dadin idan bai mallaki komai ba. Buhari yace bashi da gida a Ingila kuma ko da gidajen da ya mallaka a Najeriya, ya mallakesu ne kamin ya zama shugaban kasa. Yace bashi da burin tara kadarori. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1944694297585934784?t=lGNnJirOgMYH6KkDu5dJqw&s=19 A jiya ne dai tsohon shugaban kasar ya rasu.
Majalisar tarayyar Najeriya ta daga zamanta dan Alhinin Buhari

Majalisar tarayyar Najeriya ta daga zamanta dan Alhinin Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Majalisar tarayyar Najeriya dake Abuja ta dage zaman da ya kamata ta yi dan Alhinin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya rasu. Wakilin majalisar, Kamoru Ogunlana ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar. Yace ba zasu sake yin wani zama ba sai ranar Talata, 22 July, 2025. Yace shugaban majalisar ne ya bashi umarnin sanar da hakan. Ya kuma mika ta'aziyyar su ga iyalan shugaban inda ya jinjina masa wajan kokarin da yayi na hadin kan Najeriya.
Nima na ji dadin Rashin Buhari>>Inji Mawakin Kudu, Portable

Nima na ji dadin Rashin Buhari>>Inji Mawakin Kudu, Portable

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Mawakin kudancin Najeriya, Portable ya bayyana cewa, shima ya ji dadin rashin Buhari. Yace saboda Buharinne yasa aka harbi Mutane a lokacin zanga-zangar EndSars a Lekki Toll Gate. Yace shi mutuwar da Buhari ma yayi bata mai dadi ba, abinda yake ao shine Buhari ya dawo ya sake Mutuwa. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1944647021098311873?t=GVwLhC1t49z5MJ4lWGq_Jg&s=19 An zargi jami'an tsaro da kashe masu zanga-zangar EndSARs abinda suka karyata.
Kalli Bidiyo Da Duminsa: Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya isa Landan

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya isa Landan

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga kasar Ingila na cewa, mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya isa birnin landan da tawagarsa dan dauko gawar tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari. A yaune ake sa ran zasu dawo da gawar gida Najeriya. https://twitter.com/NTANewsNow/status/1944646311174640015?t=BDRPn3PpDuC7eTdtXNklyg&s=19 A tare da mataimakin shugaban kasar akwai shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila da Gwamnan Borno da sauransu.
Kalli Bidiyo: Yanda wasu suka yi murnar rashin Buhari hadda ganguna

Kalli Bidiyo: Yanda wasu suka yi murnar rashin Buhari hadda ganguna

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan wasu ne da suka yi Murnar rasuwar Buhari hadda ganguna. An ga mutane da yawa na murnar rasuwar shugaba Buhari a arewa inda aka hau kan tituna ana ta murna. https://www.tiktok.com/@abubakarnasir1412/video/7526698309323443512?_t=ZM-8y0xd2cvFUW&_r=1 Lamarin ya dauki hankula sosai.
Kalli Bidiyo: Kune sai yanzu kuka san Buhari ya rigamu gidan gaskiya, amma tuntuni ne boyewa ake ta yi>>Inji Murja Kunya

Kalli Bidiyo: Kune sai yanzu kuka san Buhari ya rigamu gidan gaskiya, amma tuntuni ne boyewa ake ta yi>>Inji Murja Kunya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Jarumar Tiktok, Murja kunya ta bayyana cewa, Tun tuni tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rasu ama wasu bas sani ba. Murja ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok. https://www.tiktok.com/@murjess1/video/7526670864117533959?_t=ZM-8y0wARjJB6E&_r=1 A jiyane dai aka bayyana rasuwar Buhari a hukumance amma da yawa dama suna ta cewa ya mutu.
Ina cikin Farin ciki sosai, Allah na gode maka da rashin Buhari>>Inji Me son kafa kasar Yarbawa Sunday Igboho

Ina cikin Farin ciki sosai, Allah na gode maka da rashin Buhari>>Inji Me son kafa kasar Yarbawa Sunday Igboho

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Me son kafa kasar Yarbawa ta Oduduwa, Sunday Igboho ya bayyana farin cikinsa da rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta. Yace cikin dare Buhari a zamanin mulkinsa ya aika jami'an tsaro su kasheshi, yace amma Allah bai yadda ba. Yace to yau gashi Buhari ya mutu, Dan haka yana cikin farin ciki. https://twitter.com/ChuksEricE/status/1944458322955866172?t=Yli8vLg9WsDMjF6btq...
Kalli Bidiyon yanda Kashim Shettima da Femi Gbajabiamila suka tafi Landan dan tahowa da Buhari gida a masa Sutura

Kalli Bidiyon yanda Kashim Shettima da Femi Gbajabiamila suka tafi Landan dan tahowa da Buhari gida a masa Sutura

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A daren da ya gabata ne dai Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila suka tafi kasar Ingila dan tahowa da gawar Tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari. Shugaba Tinubu ne ya aike da su a matsayin wakilai. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1944539325858979962?t=nesZvY9ViAW4oOWGvPNjhA&s=19 A jiyane dai a hukumance aka sanar da rasuwar tsohon shugaban kasar. Gwamnan Katsina, D...
Kalli Bidiyo gwanin ban tausai yanda Zahara Buhari ke ta kukan rashin babanta, Tusuf Buhari na bata hakuri

Kalli Bidiyo gwanin ban tausai yanda Zahara Buhari ke ta kukan rashin babanta, Tusuf Buhari na bata hakuri

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":84919,"total_draw_actions":3,"layers_used":2,"brushes_used":1,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1,"draw":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} An hango diyar tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari, watau Zahara Buhari tana ta tsala kuka a kofar Asibitin da mahaifin nata ya rasu a landan. An kuma hango dan uwanta, Yusuf Buhari na bata hakuri. https://www.tiktok.com/@abbasecmaina/video/7526720102549556486?_t=ZM-8y0qZLT3Mik&_r=1 Tuni dai aka yi shirin dawo da gawar shugaba Buhari Daura dan yi masa Sallah a kuma binneshi.
Kalli Bidiyon Asibitin da Shugaba Buhari ya rigamu gidan gaskiya a ciki dake Landan, An hango Rochas Okorocha, da Boss Mustapha a asibitin

Kalli Bidiyon Asibitin da Shugaba Buhari ya rigamu gidan gaskiya a ciki dake Landan, An hango Rochas Okorocha, da Boss Mustapha a asibitin

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wannan Bidiyon asibitin da tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari ya rasu a ciki ne dake Landan. An hango na kusa dashi da suka hada da Boss Mustapha da Rochas Okorocha da sauransu a asibitin. https://twitter.com/channelstv/status/1944490198177591787?t=ZU1sahCNdSMmqx3z8p-F5Q&s=19 Tuni dai mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya tafi Landan dan tahowa da gawar tsohon shugaban kasar.