Kalli Bidiyo: G-Fresh Al-amin ya baiwa Rotimi Amaechi tabbacin shi shahararren ne a Arewa kuma zai tallatashi gurin mutanen Arewa ya zama shugaban kasa a 2027
Shahararren dan Tiktok, G-fresh Al-Amin ya bayyana cewa, tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi kuma tsohon Gwamnan jihar Rivers ya gayyaceshi a cikin shahararrun mutanen da yake son su tallatashi.
A wani Bidiyo da Gfresh ya wallafa, an ganshi tare da Rotimi Amaechi yana bashi tabbacin cewa shi shahararrene kuma zai tallatashi a wajan 'yan Arewa.
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7543356208229469448?_t=ZS-8zIzDg6AOfp&_r=1
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7544012668470889746?_t=ZS-8zJ0cQyFO0f&_r=1
Me zaku ce anan?







