Thursday, December 18
Shadow

Duk Labarai

Majalisar Ƙoli ta Shari’ar Musulunci ta naɗa Dakta Bashir Aliyu a matsayin sabon shugaba

Majalisar Ƙoli ta Shari’ar Musulunci ta naɗa Dakta Bashir Aliyu a matsayin sabon shugaba

Duk Labarai
Majalisar Koli ta Shari’ar Musulunci a Najeriya (SCSN) ta bayyana mataimakin shugaban ta, Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar a matsayin sabon shugaba. Sanarwar ta biyo bayan rasuwar tsohon shugaban majalisar, Sheikh Abdul Rasheed Hadiyatullah a ranar Litinin. A wata sanarwa da babban sakataren majalisar, Malam Nafiu Baba Ahmed ya sanya wa hannu, ta bayyana rasuwar Sheik Hadiyatullah a matsayin babban rashi ba ga majalisar kadai ba har ma ga daukacin al'ummar musulmin Najeriya da ma wajenta. Yayin da ya ke addu’ar Allah ya gafarta masa, Ahmed ya ce an nada Dakta Bashir daidai da tsarin mulki da kuma tsarin da aka kafa majalisar a kai.
Ina daf da ficewa daga PDP – Gwamnan Akwa Ibom

Ina daf da ficewa daga PDP – Gwamnan Akwa Ibom

Duk Labarai
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya bayyana yiwuwar sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki, inda ya bayyana cewa babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta kasance tamkar lalataccen jirgin sama, kuma ga dukkan alamu ba ta da karfin da za ta sa ya sake cin zaɓe a 2027. Da ya ke magana kan guguwar sauya sheka da ta samu PDP, wanda na kwanan nan shi ne gwamnan jihar Delt, Sheriff Oborewori, wanda ya koma APC tare da magoya bayansa da dama, Fasto Eno ya yi nuni da cewa nan ba da jimawa ba jam’iyyar PDP za ta durkushe. Da ya ke jawabi ga dimbin jama’a da suka yi tururuwa a dandalin Town Square na mazabar Ukanafun/Oruk Anam a jiya Talata gwamnan ya bayyana cewa shi ma zai bi sahun masu sauya sheka yayin da zaɓen 2027 ke karatowa.
Kalli Yanda ‘yan Fàshì suka yi rami suka shiga bankin ta karkashin kasa suka saci makudan kudade

Kalli Yanda ‘yan Fàshì suka yi rami suka shiga bankin ta karkashin kasa suka saci makudan kudade

Duk Labarai
'Yan Fashi a kasar Afrika ta kudu sun shiga bankin, First National Bank (FNB) dake garin inda suka saci makudan kudade. Ba'a bayyana Yawan kudaden da suka sa ba amma ance masu yawa ne. A yayin da suka yi satar an tabbatar da cewa kyamarorin CCTV na bankin sun daina aiki. An gano satar ne bayan da ma'aikatan bankin suka koma bakin aiki bayan dogon hutun da suka je.
Ģa Shi Dai Kazamìn Rafì, Amma A Haka Jama’ar Yankin Ke Amfani Da Shi A Garin Suleja

Ģa Shi Dai Kazamìn Rafì, Amma A Haka Jama’ar Yankin Ke Amfani Da Shi A Garin Suleja

Duk Labarai
Ģa Shi Dai Kazamìn Rafì, Amma A Haka Jama'ar Yankin Ke Amfani Da Shi A Garin Suleja. Daga Rashida Bala Biyo bayan rashin wadataccen ruwa ya sa al'ummar yankin unhuwar Koko dakw karamar hukumar Suleja na amfani da wani kaźamìn ruwan rafi. Ya dai kamata gwamnati ta kawo musu dauki don ganin an tsaftace musu rafin tunda ba su da wata mafita dole da shi al'ummar yankin ke amfani. Suna amfani da shi ne wajen wanke-wanke, wanka, wanki, wasu har diba suke yi su kai gida su dafa shi su tace sannan su yi amfanin da shi ìdan bukatar hakan ya taso.
Jama’a Wallahi Mu Bi Duniya A Sannu, Kun Ga Dai Halin Da Na Koma Yanzu Ba Ni Da Komai, Inji Shaŕaŕriýar Mai Yaďa Bàďala A Țìķțòķ, Munirat Abdulsalam

Jama’a Wallahi Mu Bi Duniya A Sannu, Kun Ga Dai Halin Da Na Koma Yanzu Ba Ni Da Komai, Inji Shaŕaŕriýar Mai Yaďa Bàďala A Țìķțòķ, Munirat Abdulsalam

Duk Labarai
Jama'a Wallahi Mu Bi Duniya A Sannu, Kun Ga Dai Halin Da Na Koma Yanzu Ba Ni Da Komai, Inji Shaŕaŕriýar Mai Yaďa Bàďala A Țìķțòķ, Munirat Abdulsalam. "Yan uwa kun ga halin da nake ciki, ba ni da komai yanzu, a cikin wannan gidan nake rayuwa, jiya na yi bidiyo ina neman yafiyarku akan abubuwan da na yi a can baya. Bayan haka ina neman ku taimaka mani da wani abu saboda na samu abunda zan dinga ci ina sha, -Inji Munnirat Abdulsalam.
ALLAHU AKBAR: Na fito ne daga kasar Japan kuma na musulunta, Allah shi ne rayuwata Allah ne burina. Musulunci addini ne na hakika a duniya. A baya ni Kirista ce yanzu na musulunta

ALLAHU AKBAR: Na fito ne daga kasar Japan kuma na musulunta, Allah shi ne rayuwata Allah ne burina. Musulunci addini ne na hakika a duniya. A baya ni Kirista ce yanzu na musulunta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} ALLAHU AKBAR: Na fito ne daga kasar Japan kuma na musulunta, Allah shi ne rayuwata Allah ne burina. Musulunci addini ne na hakika a duniya. A baya ni Kirista ce yanzu na musulunta.
YANZU YANZU: yan Arewa Sune Suke jawowa Nigeria Talauci da ƙuncin rayuwa da Muke Fama dashi a cikin ƙasar Nan Saboda yawan Haihuwar da yan Arewa Suke yi, inji Tsohòɲ Gwąmnaɲ Ekiti, Ayodele Fayose.

YANZU YANZU: yan Arewa Sune Suke jawowa Nigeria Talauci da ƙuncin rayuwa da Muke Fama dashi a cikin ƙasar Nan Saboda yawan Haihuwar da yan Arewa Suke yi, inji Tsohòɲ Gwąmnaɲ Ekiti, Ayodele Fayose.

Duk Labarai
YANZU YANZU: yan Arewa Sune Suke jawowa Nigeria Talauci da ƙuncin rayuwa da Muke Fama dashi a cikin ƙasar Nan Saboda yawan Haihuwar da yan Arewa Suke yi, inji Tsohòɲ Gwąmnaɲ Ekiti, Ayodele Fayose. Daliliɲ da ya sa Tinubu ke shąń wahala wajên iya bunƙasa Nąjeriya shi ne, ƴân Arêwa suna hąíhúwar 'yâ'yãɲ da ba za su iya kųla da sų ba - inji Tsohòɲ Gwąmnaɲ Ekiti, Ayodele Fayose. Majiyar mu ta Wakiliya ta ruwaitò a tattaunawarsa da kafar Talbijiɲ ta Channels, Fayose ya ce yayi hira da wąsu ƴąɲ Arêwa a lokaciɲda ya zíyąrci arewa sai kaji mutum yana karbar albãshiɲ Nąira dubu 40 amma yana da ƴaƴa 16 da mata hudu, haka dai zaka ji sun tara mata da yâra bârkątai kuma babu wani tsari da suka yi, inji shi. Menene ra'ayinku?
Mijinta ya kamata tana yiwa dan kishiyarta me shekaru 15 fyade, saidai duk da haka ta sake kiran yaron inda take tambayarshi ta gamsar dashi kuwa?

Mijinta ya kamata tana yiwa dan kishiyarta me shekaru 15 fyade, saidai duk da haka ta sake kiran yaron inda take tambayarshi ta gamsar dashi kuwa?

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa Mijin wannan matar wadda ma'aikaciyar Jinya ce ya kamata tana yiwa dansa, watau dan kishiyarta me shekaru 15 fyade. Lamarin ya sanya matar me shekaru 35 ta rasa lasisinta na aikin jinya. Rahoton yace matar ta kwashe kwanaki tana ta jan hankalin dan kishiyar tata, kamin daga bisani ta danneshi ta mai fyade. Alexis Von Yates na zaunene a jihar Florida ta kasar Amurka inda a yanzu take jiran zuwa watan July dan yanke mata hukuncin wannan aika-aika da ta yi. Ranar da abin zai faru matar baban nasa ta rika gaya masa cewa, tana jin sha'awa kuma bata yi juma'i ba na tsawon lokaci. Anan ne dai har suka kai ga aikata abinda suka aikata, bayan da babban ya dawo sai ya iskesu tsirara a kwance a falo. Anan ne ya dauki yaron ya mayar dashi gidan kakanninsa. ...