Saturday, December 20
Shadow

Duk Labarai

Shekarata 10 ina sana’ar sayar da sassan jikin mutane>>Inji Wannan wannan matsafin da aka kama

Shekarata 10 ina sana’ar sayar da sassan jikin mutane>>Inji Wannan wannan matsafin da aka kama

Duk Labarai
An kama wani me sana'ar sayar da sassan jikin dan Adam me suna Gani a yankin Kulanla Odomoola na jihar Ogun. Sojoji na runduna ta 81 ne suka kamashi a yayin da mutane suka rufar masa da duka ana shirin kasheshi. Ya amsa laifinsa inda yace shekara goma kenan yana wannan sana'a. Ya kara da cewa, yakan samu sassan jikin dan Adam ne a makabartu da kuma idan an yadda gawa. Ko yanzu ma da asirinsa ya tonu, an kamashi ne yana shirin kaiwa wani abokin huldarsa sassan jikin dan Adam ne. Me magana da yawun sojin, Lieutenant Colonel Olabisi Olalekan Ayeni, ya tabbatar da kamen inda yace sun mikashi hannun 'yansanda.
DA DUMI DUMI: Mutane Sama da Dubu ɗaya (1,000) Sun karɓi Addinin Musulunci a ƙasar Cameron da ƙasar Chadi,

DA DUMI DUMI: Mutane Sama da Dubu ɗaya (1,000) Sun karɓi Addinin Musulunci a ƙasar Cameron da ƙasar Chadi,

Duk Labarai
Wadannan Jama'a Da Kuke Gani Cikin Hotuna Kadan Ne daga Cikin Mutane Dubu 'Daya(1000) Da Suka Kar6i Addinin Musulunci 'Karkashin Da'awar MAULANMU SHEHU TAHIRU(R.A), Wanda Ya Samu Wakilcin 'Dansa; KHADIMUL - FAIDHA (Alh. Ibrahim Bn Maulana Sheikh), Wadannan Mutane Suna Zaune/Rayuwa Ne Tsakanin Jamhuriyar Kamaru Da Chadi. Allah Ya 'Kara Tabbatar Da Duga-Dugan Wadannan Bayin Allah Akan Wannan Tafarkin Na Musulunci, ku Tayamu Sharing zuwa group group domin Al'ummar Musulmai Su gani Suji daɗi
DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Shùĝabàɲ Cøci Ya Ķarbì Mùsulunci A Masaĺlacìn Kùndila Dake Kano A Daĺilin Da’àwaŕ Baban Chìnedu

DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Shùĝabàɲ Cøci Ya Ķarbì Mùsulunci A Masaĺlacìn Kùndila Dake Kano A Daĺilin Da’àwaŕ Baban Chìnedu

Duk Labarai
DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Shùĝabàɲ Cøci Ya Ķarbì Mùsulunci A Masaĺlacìn Kùndila Dake Kano A Daĺilin Da'àwaŕ Baban Chìnedu. Wani Shugaban coci ya karbi addinin musulunci a Kano ALLHAMDULILLAH ALLAHU AKBAR WANI SHUGABAN COCHI YA KARBI ADDININ MUSULUNCI A YAU LAHADI A MASALLACIN JAMI'UR RAHAMA KUNDILA KANO. A yau Lahadi Wanda tayi dai dai da 27- April 2025, Musulunci ya samu karuwa da Daya daga cikin shugaban Coci wato leader of the church Wanda yasa mu jagoran ci Yusuf Baban chinedu Mai gudanar da Da'awah da Hujjah, a shafukan Sada zumunta. inda shi leader of the church din bayan sun samu zama da Baban chinedu ya gamsu da Addinin musulunci yakuma bukaci yanaso yayiwa Shechk MUHAMMAD AUWAL (Director Zaitun Da'awah institute) tambayoyi akan Addinin Christianity bayan Kammala tambayoyin s...
Ji Rashin Tsoron Allah: Mun gano ma’aikata 240 da ke karɓar albashi nunki biyu a Kano>>Inji Gwamnatin Jihar

Ji Rashin Tsoron Allah: Mun gano ma’aikata 240 da ke karɓar albashi nunki biyu a Kano>>Inji Gwamnatin Jihar

Duk Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bankado wasu kura-kurai a tsarin biyan albashin ma’aikata, inda ta bayyana cewa ma’aikata 240 ne ke karbar albashi biyu. Dakta Sulaiman Wali Sani, mashawarci na musamman ga gwamna kan harkokin ma’aikata kuma shugaban kwamitin gudanarwa na jiha da aka dorawa alhakin tsaftace albashin gwamnatin jihar, ya bayyana hakan a wata zantawa da manema labarai a nan Kano. Dakta Sani, wanda ya wakilci sakataren gwamnatin jihar (SSG) a yayin taron, ya ce wannan bincike na daga cikin kokarin da ake yi na tsaftace ma’aikatan jihar. Kazali ka Ya ce binciken ya biyo bayan wani aikin tantance ma’aikata da kuma ayyukan kwamitoci guda biyu - daya kan batun biyan albashin kananan hukumomi da aka kafa domin tantance tsarin albashi. Ya kara da cewa ma’aikata 1,335 su ma s...
Na yafe wa waɗanda su ka mini ƙage da sharri da ƙazafi – Amarya Aisha Humaira

Na yafe wa waɗanda su ka mini ƙage da sharri da ƙazafi – Amarya Aisha Humaira

Duk Labarai
Aisha Humaira, amaryar kuma abokiyar aikin mawaki Dauda Kahutu Rarara ta magantu a karon farko bayan auren su, wanda aka daura a Maiduguri a ranar Juma'a. A wani faifen bidiyo da ya karade kafafen sadarwa, an gano Aisha Humaira sanye da hijabi tana kira ga waɗanda ke fadar maganganu na ƙage akan alaƙar ta da Rarara da su dena kuma ta yafe musu. "Ina masharranta, ina munafukai, ina masu shedar zir, ko kuma wani ya ji labari ha je ya dorar? Ina masu zama su ce wance ta yi kaza, wane ya yi kaza, an yi kaza, an yi kaza kuma bayan duk basu gani ba ba su ji ba. "Ina wadanda su ka zage ni ban sani ba, ina waɗanda su ka zage ni na sani? Ina magulmata masu kaiwa da kawowa, masu cewa Aisha Humaira ta yi kaza, ta yi kaza? "Duk wanda ya zage ni a bayan ido na da wanda ya zage ni d gaban wa...
Rikicin Sarautar Kano ya ɗauki sabon salo, inda Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya naɗa wansa, Sanusi Ado Bayero, a matsayin Galadiman Kano, bayan rasuwar Abbas Sanusi. A gefe guda kuma, Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya naɗa Mannir Sanusi a matsayin Galadiman Kano

Rikicin Sarautar Kano ya ɗauki sabon salo, inda Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya naɗa wansa, Sanusi Ado Bayero, a matsayin Galadiman Kano, bayan rasuwar Abbas Sanusi. A gefe guda kuma, Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya naɗa Mannir Sanusi a matsayin Galadiman Kano

Duk Labarai
Rikicin Sarautar Kano ya ɗauki sabon salo, inda Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya naɗa wansa, Sanusi Ado Bayero, a matsayin Galadiman Kano, bayan rasuwar Abbas Sanusi. A gefe guda kuma, Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya naɗa Mannir Sanusi a matsayin Galadiman Kano. Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya naɗa babban ɗan uwansa, Alhaji Sanusi Ado Bayero, a matsayin Galadiman Kano, bayan rasuwar Abbas Sanusi. A gefe guda kuma, Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, wanda ke ta ƙaddamar kan sarautar Kano da Aminu Ado Bayero a gaba kotu, ya naɗa Mannir Sanusi a matsayin Galadiman Kano. Wannan lamari na nuni da cewa rikicin Sarautar Kano ya ɗauki sabon salo, inda kowanne daga cikin ɓangarori biyun ya naɗa nasa Galadiman Kano, inda masu riƙe da sarautun biyu za su...
An shiga rudani a jami’iyyar APC, hankalin kowa ya tashi yayin da ake rade-radin gwamnan Jihar Kebbi zai fice ya koma PDP bayan Atiku Abubakar kamin zaben 2027

An shiga rudani a jami’iyyar APC, hankalin kowa ya tashi yayin da ake rade-radin gwamnan Jihar Kebbi zai fice ya koma PDP bayan Atiku Abubakar kamin zaben 2027

Duk Labarai
Rahotanni daga jam'iyyar APC na cewa jam'iyyar na cikin rudani saboda ana tsammanin gwamnan jihar Kebbi, Nasiru Idris na shirin ficewa daga jam'iyyar kamin zaben shekarar 2027 dan komawa PDP bayan Atiku Abubakar. Hakan ya farune bayan bayyanar wani rahoto da ya ce akwai gwamnonin APC 5 dake shirin ficewa daga jam'iyyar dan komawa PDP kamin zaben 2027 dan su goyi bayan Atiku, kuma sunan Gwamna Nasiru Idris na ciki. Saidai duk da bayyanar wannan rahoto sama da awanni 48 har yanzu gwamnatin jihar ta Kebbi bata ce uffan ba kan lamarin. Dalilin da yasa wasu ke jin cewa akwai kanshin gaskiya kan lamarin. Hakanan la'akari da cewa duka Sanatoci 3 na jihar Kebbi a majalisar tarayya 'yan PDP ne shima na kara rura wannan wutar ta komawar gwamnan jihar PDP. Hakanan koda a zaben da ya gaba...
Yaushe Lalacewar mu ta kai haka? Ji yanda wani Ango a jihar Jigawa ya gayyato Abokansa 3 sukawa matarsa rubdugun fyàde ta karfin tsiya har sai da ta mutu

Yaushe Lalacewar mu ta kai haka? Ji yanda wani Ango a jihar Jigawa ya gayyato Abokansa 3 sukawa matarsa rubdugun fyàde ta karfin tsiya har sai da ta mutu

Duk Labarai
A jihar Jigawa 'yansanda sun kama wani Ango me suna Auwal Abdulwahab dan kimanin shekaru 20 da abokansa 3 saboda yiwa matarsa fyade har ta mutu. Rahoton yace kakakin 'Yansandan jihar, SP. Lawan Shiisu Adam ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace abin ya farune ranar 26/04/2025 a kauyen Tango dake yankin Albasu na karamar hukumar Sule Tankarkar. Kakakin 'yansandan yace hakan ya farune kwanaki kadan bayan an musu aure inda ya shiga da abokansa su 3, Nura Basiru, Muttaka Lawan da Hamisu Musa cikin gidansa sukawa matar fyade ta karfin tsiya har ta mutu. Bincike ya bayyana cewa tun farko amaryar bata amince da aure Auwal ba amma daga baya ta rungumi kaddara. Kakakin 'yansandan yace bayan samun rahoton faruwar lamarin sun je da jami'ansu gidan inda suka dauki gawar zuwa Asibitin Gum...
Ana rade-radin gwamnan jihar Naija yayi Murabus

Ana rade-radin gwamnan jihar Naija yayi Murabus

Duk Labarai
WATA SABUWA: Mataimakin Gwamnan Neja, Yakubu Garba, Zaiyi murabus Mataimakin Gwamnan jihar Neja, Yakubu Garba, zai yi murabus daga mukaminsa "kowane lokaci daga yanzu", majiyoyi da dama sun shaidawa jaridar DAILY NIGERIAN. A shirye-shiryen murabus din, majiyoyin sun ce mataimakin gwamnan da ke cikin rikici ya fara kwashe wasu kayansa daga Gidan gwamnati a karshen mako. Wasu majiyoyi sun tabbatar wa DAILY NIGERIAN cewa sun ga yadda aka yi ta komowar kadarorin mataimakin gwamnan daga gidan gwamnati tsakanin Asabar da Lahadi. Majiyar ta kara da cewa "Kamar yadda nake magana da ku, ya kwashe kayansa da yawa daga gidan gwamnati zuwa gidansa na kashin kansa. DAILY NIGERIAN ta tattaro cewa wasu sarakunan gargajiya a jihar sun ziyarce shi a daren ranar Lahadin da ta gabata domin lal...