Saturday, April 25
Shadow

Duk Labarai

Wanda suka kai hari jihar Benue zasu dandana kudarsu>>Inji Sojojin Najeriya

Wanda suka kai hari jihar Benue zasu dandana kudarsu>>Inji Sojojin Najeriya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Hukumar sojojin Najeriya tace zata bi sahun wadanda suka kai hari a jihar Benue suka kashe mutane akalla 100. Rundunar sojin Najeriya me suna Operation WHIRL STROKE (OPWS) karkashin jagorancin Major General Moses Gara ta kai ziyara jihar ta Benue ranar Asabar, June 14, 2025. Kakakin rundunar, Lieutenant Ahmad Zubairu Zubairu ya bayyana cewa sun kai ziyarar ne a kokarin mayar da martani da suke ga harin da ya faru. A yayin ganawa da jama'ar ga...
Na yi danasanin Goyon bayan Tinubu>>Inji Dan fim din Yarbawa, Ganiu Nafiu

Na yi danasanin Goyon bayan Tinubu>>Inji Dan fim din Yarbawa, Ganiu Nafiu

Duk Labarai
Shahararren dan fim din Yarbawa, Ganiu Nafiu ya bayyana cewa, yayi danasanin goyon bayan shugabab kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben 2023. Dan fim din wanda aka fi sani da sunan Alapini ya bayyana cewa sun shafe watanni 2 suna yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe amma tun da ya zama shugaban kasar bai kara kallonsu ba. Yace shi da 'yan fim din da yawa suna dana sanin goyon bayan da suka baiwa shugaban kasar.
Yaudararku ake, Babu wata jam’iyyar adawa a Najeriya, Duk APC sukewa Aiki>>Inji Sowore

Yaudararku ake, Babu wata jam’iyyar adawa a Najeriya, Duk APC sukewa Aiki>>Inji Sowore

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore ya bayyana cewa, banda jam'iyyarsa ta AAC duk sauran jam'iyyun APC ce take juyasu. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na Channels TV ranar Lahadi. Sowore yace mafi yawancin sauran jam'iyyun an kirkiresune kawai dan a yaudari 'yan Najeriya. Yace Jam'iyyar AAC wadda ya kirkiro a shekarar 2018 ce kawai jam'iyyar adawa ta gaskiya. Sowore yace mafi yawanci APC na baiwa wadannan saur...
Bidiyo: Abin Dariyane Waisu ‘yan Izala da Salaf suna tunanin da an je Lahira za’a ce su shige Aljannah su kuma ‘yan Shi’a da ‘yan darika su shiga wuta>>Inji Fatima ‘yar Shi’a

Bidiyo: Abin Dariyane Waisu ‘yan Izala da Salaf suna tunanin da an je Lahira za’a ce su shige Aljannah su kuma ‘yan Shi’a da ‘yan darika su shiga wuta>>Inji Fatima ‘yar Shi’a

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Shahararriyar 'yar Shi'a me yin Tiktok Fatima Saeed ta mayarwa 'yan Iazala da 'yan Salaf masu kallon 'yan Shi'a da 'yan darika a matsayin 'yan wuta martani. Ta bayyana cewa abin dariyane wai suna tunanin idan aka je Lahira cewa za'a yi su shiga Aljannah amma 'yan Shi'a da 'yan darika su shiga wuta. Tace tana Alfahari da Shi'a kuma tasan duk imanin da aka dasashi tare da son iyalib manzon Allah ba zai tabe ba. https://www.tiktok.com/@auntyshanmix80/video/75...
Kotun daukaka kara ta dakatar da shirin kwacewa tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele kadarorinsa inda tace kudin da yake dasu zasu iya sayen kadarorin

Kotun daukaka kara ta dakatar da shirin kwacewa tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele kadarorinsa inda tace kudin da yake dasu zasu iya sayen kadarorin

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Kotun daukaka kara ta dakatar da hukuncin kotun baya na kwace wasu kadarorij tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele. A ranar April 9, 2025 ne kotun ta yanke wanan hukunci inda tace kadarorin da aka kwace a baya na Emefiele wadanda suka hada da gidaje da filaye a Legas da jihar Delta kudaden da yake dasu ta hanyar halal zai iya siyen fiye da wadannan kadarorin. A ranar November 1, 2024 ne Babbar kotu a Legas ta kwace kadarorin na Emefiele ...
Yayin da direbobin tanka ke barazanar daina dakon man fetur din matatar Dangote, Dangoten yace zai fara jigilar raba man fetur din nashi a fadin kasarnan da motocinsa

Yayin da direbobin tanka ke barazanar daina dakon man fetur din matatar Dangote, Dangoten yace zai fara jigilar raba man fetur din nashi a fadin kasarnan da motocinsa

Duk Labarai
Matatar man fetur ta Dangote ta bayyana aniyar fara jigilar man fetur da Gas a fadin Najeriya nan da watan Augusta. Hakan na zuwane yayin da kungiyar direbobin tanka ke barazanar daina jigilar man fetur a fadin Najeriya saboda a cewarsu ba zasu iya biyan sabon harajin da gwamnatin jihar Legas ta kakaba musu na biyan Naira 12500 akan kowacw tanka ba. Daina jigilar man fetur din direbobin tankar na Najeriya ka iya jefa kasarnan cikin mawuyacin hali na karancin man fetur da tsadarsa. Matatar ta Dangote tace nan da ranar 15 ga watan Augusta zata fara rarraba man fetur dinta a fadin Najeriya da motocin Dangoten. Jihar Legas dai ta ce ba gudu ba ja da baya game da shirin nata na karbar Haraji Naira 12,500. Inda tace kungiyar direbobin tankar na karbar kudin da suka kai naira dubu 40 ...
Bidiyo: RIKICIN APC: Lamarin Fa Ya Wuce Tunani, Domin An Nuno Gwamna Zulum A Fusace Ana Rarrashinsa, An Kuma Hango Wani Ya Daga Kujera Ya Maka Wani, Inda Kuma Aka Kyallaro Wani Ya Tube Malam-Malam Yana Kai Naushi

Bidiyo: RIKICIN APC: Lamarin Fa Ya Wuce Tunani, Domin An Nuno Gwamna Zulum A Fusace Ana Rarrashinsa, An Kuma Hango Wani Ya Daga Kujera Ya Maka Wani, Inda Kuma Aka Kyallaro Wani Ya Tube Malam-Malam Yana Kai Naushi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Lamarin Fa Ya Wuce Tunani, Domin An Nuno Gwamna Zulum A Fusace Ana Rarrashinsa, An Kuma Hango Wani Ya Daga Kujera Ya Maka Wani, Inda Kuma Aka Kyallaro Wani Ya Tube Malam-Malam Yana Kai Naushi. https://twitter.com/SaharaReporters/status/1934288103084110303?t=yW6e6VLTYpbIuGWKgz_WpA&s=19 Rikicin na cikin gida a jam'iyyar APC na zuwa ne a daidai lokacin da ake yada rade-radin cewa, akwai yiyuwar za'a canja mataimakin shugabab kasar a 2027 ba dashi shugab Tinubu zai ci gaba da y...
Duk rintsi muna tare da Kashim Shettima>>Rahama Sadau bayan dambarwar data faru inda Ganduje ya kira sunan shugaba Tinubu ba tare da kiran sunan Kashim Shettima ba

Duk rintsi muna tare da Kashim Shettima>>Rahama Sadau bayan dambarwar data faru inda Ganduje ya kira sunan shugaba Tinubu ba tare da kiran sunan Kashim Shettima ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa, duk rintsi suna tare da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima. Ta bayyana hakanne a shafinta na sada zumunta. Hakan na zuwane bayan da aka zargi shugaban APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da kiran sunan Tinubu ba tare da hadawa da Kashim Shettima ba a wajan yakin neman zabe. Lamarin ya jawo hatsaniya wanda da kyar aka fitar da Gandujen daga wajan taron.
Bidiyo: Maganar Gaskiya Hadarin da Adam A. Zango yayi ya bugu, inji Gfresh bayan ya je duba Adam A. Zango

Bidiyo: Maganar Gaskiya Hadarin da Adam A. Zango yayi ya bugu, inji Gfresh bayan ya je duba Adam A. Zango

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, hadarin da Adam A. Zango yayi maganar gaskiya ya daku. Yace kawai dai saidai ace Allah ya bashi lafiya. Yace ba dan Allah ya kiyaye ba da saidai a ji wani labarin. Gfresh ya bayyana hakane a wani sabon Bidiyon da ya saki. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7516246945053166904?_t=ZM-8xElmsXd0IH&_r=1 A baya dai Gfresh yayi kiran a daina yawan zuwa gaida Adam A. Zango saboda ya samu ya huta.
Kalli Bidiyo: Mutane na ta mamaki bayan ganin sojojin kasar Amurka ashe basu iya fareti ba

Kalli Bidiyo: Mutane na ta mamaki bayan ganin sojojin kasar Amurka ashe basu iya fareti ba

Duk Labarai
An yi bikin ranar 'yan mazan jiya ta kasar Amurka inda aka tuna yanda Amurka ta yi yaki a yakin Duniya na daya daga biyu. Saidai wani abin mamaki shine ganin sojojin kasar Amurka basu iya fareti ba. Basa hada kafa su yi faretin, tafiya kawai auke yi. https://www.youtube.com/watch?v=73LspdTrhYw Da yawa masu sharhi sun ce alamace cewa basu yi atisayen yin faretin dan wannan rana ta musamman ba. Saidai Wasu masu sharhin na cewa, hakan ta farune saboda sojojin da yawansu ba bangaren fareti suke ba, suna da wasu ayyukan daban da sukw yi a cikin gidan sojan na kasar Amurka.