Friday, May 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Adam Garba(Raba Gardama) da tsohuwar matar Adam A. Zango, Ameena suke ta taba juna a wani fim ya dauki hankula

Bidiyon wani sabin Fim da Adam Garba, wanda aka fi sani Raba Gardama da tsohuwar matar Adam A. Zango, Ameena suka fito a ciki ya dauki hankula sosai.

Dalili kuwa shine an ga suna yin abubuwan da ba’a aaba gani ba a fina-finan Hausa, watau suna ta taba juna.

Wasu dai sun rika tambayar shin An daina tace fim din Hausa ne? Inda wasu ke tambayar ko kuwa a mahaukaciya ta fito a film din.

@rrproduction2026

The chemistry between these two is just fire 🔥 ABADAN trailer coming your way tomorrow, InshaAllah 🎬❤️ Don’t forget to subscribe to our YouTube channel — RR PRODUCTION TV 🙏 #Abadanthemovie

♬ original sound – Baghdad__jr🎭
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon tabargazar da Gfresh yayi inda yace, Halittar Arziki da Talauci Kuskure ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *