Kalli Bidiyo: A karshe dai an samo me karanta Qur’ani a mintuna 30
Shiga tasharmu ta WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VbA9rBN1SWt61nQZUj1g
A yayin a kwanakin baya takaddama ta kaure kan yiyuwar karanta Qur'ani a mintuna 30, Bayyanar wani bawan Allah yana karatun Qur'ani da sauri yasa ana Tunanin ko irin su ne ake nufin suna karatun Qur'ani a Mintuna 30?
Mutumin dai motsa baki kawai aka ga yanayi sai ya dauke shafi ya shiga ba gaba.
https://twitter.com/el_bonga/status/1933644267123044811?t=KLM_gieEwleudYS3di2I2w&s=19
Karantun Qur'ani yana bukatar Ayi shi Tartilan.







