Kalli Bidiyo: An kama wani me gàrkùwà da mutane me suna Dan Guntu a jihar Katsina
Rahotanni daga jihar Katsina na cewa an kama wani me garkuwa da mutane me suna Danguntu.
A hirar da aka yi dashi ya amsa laifinsa.
https://twitter.com/DanKatsina50/status/1928951922108649658?t=9f0doIKkuiushuk6voty1w&s=19
Menene ra'ayinku?








