Kalli Bidiyon yanda Budurwa ta gayawa Saurayinta cewa Yana Talaucewa zata rabu dashi
Wata budurwa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da ta gayawa Saurayinta cewa yana talaucewa zata rabu dashi.
Suna tafiya a motane ta musu Bidiyon inda take gayawa Saurayin nata hakan.
https://www.youtube.com/watch?v=w-e8AYYBals?si=m_PIp1ggJ-UcJBVQ
Sau da yawa akan zargi mata da yin soyayya ba dan Allah ba.








