Monday, February 23
Shadow

Duk Labarai

Zaku yi Azumi cikin Mutunci da jin dadi saboda zamu tabbatar an samu tsayayyar wutar Lantarki>>Gwamnatin Tarayya ta baiwa Musulmai tabbaci

Zaku yi Azumi cikin Mutunci da jin dadi saboda zamu tabbatar an samu tsayayyar wutar Lantarki>>Gwamnatin Tarayya ta baiwa Musulmai tabbaci

Duk Labarai
Gwamnatin tarayya ta bayar da tabbacin cewa, musulmai zasu yi Azumi cikin mutunci da Jin dadi saboda zasu samar da tsayayyar wutar lantarki. Ministan wutar, Adebayo Adelabu ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar. Yace Yana sane da bukatar wutar lantarki da Musulmai masu azumi ke da musamman lokutan Sahur da Shan Ruwa da lokacin Taraweeh. Yace dan haka zasu yi kokarin samar da tsayayyar wutar Lantarki a lokacin Azumin watan Ramadana dana har gaba dan musulmai su yi Azumi cikin jin dadi da Mutunci. Ya bayar da shawarar cewa idan ya zamana ba'a amfani da wutar ko in za'a kwanta ko in za'a fita daga gida a rika kashe kayan wutar lantarki dan hakan zai taimaka matuka wajan ragewa tashoshin wutar Najeriya lodi.
Na fara ganin nasara a tsare-tsaren Gwamnati na Akwai haske a gaba>>Shugaba Tinubu

Na fara ganin nasara a tsare-tsaren Gwamnati na Akwai haske a gaba>>Shugaba Tinubu

Duk Labarai
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya taya al'umma musulmi murnar fara azumin watan Ramadan na shekarar 2025, inda ya yi addu'ar Allah ya sa azumin ya zo da albarka. Shugaban ya bayyana haka ne a wani saƙo ya fitar, inda a ciki ya ce kwalliya ta fara biyan kuɗin sabulu game da manufufin gwamnatinsa. Ya ce, "muna godiya ga Allah da ya nuna mana farkon wannan azumin lafiya, wanda ya zo a daidai lokacin da muke ƙokarin inganta ƙasarmu. A game da manufofin da muka ɗauka masu tsauri, kwalliya ta fara biyan kuɗin sabulu domin tattalin arzikin ƙasarmu ya fara inganta. "Haka kuma farashin abinci, wanda a baya ya yi tashin gwauron zabi, yanzu ya fara sauka, wanda hakan sauƙi ne ga masu azumi da ma sauran ƴan Najeriya baki ɗaya. Naira na ƙara samun daraja, sannan farashin man fetur na raguwa. Duk wa...
Duk da kokarin da Gwamnatin Tinubu ta yi na rage farashin kayan abinci amma har yanzu gum kake ji babu me yabon shugaban kasar, sai ma ci gaba da zaginsa da ake yi>>Inji Wata kungiyar Arewa

Duk da kokarin da Gwamnatin Tinubu ta yi na rage farashin kayan abinci amma har yanzu gum kake ji babu me yabon shugaban kasar, sai ma ci gaba da zaginsa da ake yi>>Inji Wata kungiyar Arewa

Duk Labarai
Wata Kungiyar 'yan Arewa me suna The Arewa Think Tank (ATT) ta bayyana cewa, abin mamaki duk da kokarin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na sauko da kayan masarufi amma har yanzu babu wanda ya fito yake yabonsa. Shugaban kungiyar, Muhammad Alhaji Yakubu ne ya bayyana hakan a wata ganawa da manema labarai a Kaduna. Yace tsare-tsaren tattalin arziki na Gwamnatin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na aiki amma duk da haka babu wanda kake ji yana yabonsa sai ma ci gaba da zaginsa da ake yi. Yace yana baiwa mutane hakuri nan gaba kadan zasu ga ci gaba sosai a harkar mulkin Najeriya.
Allah Sarki: ‘Yar Bautar kasarnan, Rofiat Lawal da aka yi gàrkùwà da ita ta shaki iskar ‘yanci bayan da danginta suka biya kudin Fànsà Naira Miliyan 1.1

Allah Sarki: ‘Yar Bautar kasarnan, Rofiat Lawal da aka yi gàrkùwà da ita ta shaki iskar ‘yanci bayan da danginta suka biya kudin Fànsà Naira Miliyan 1.1

Duk Labarai
'Yar bautar kasarnan da aka yi garkuwa da ita a jihar Benue, Rofiat Lawal ta shaki iskar 'yanci. Rahotanni sun bayyana cewa, an sako ta ne bayan da danginta suka biya kudin Fansa naira Miliyan 1.1. An yi garkuwa da itane yayin da take kan hanyar zuwa Ibadan jihar Oyo daga Benin Jihar Edo inda zata fara aikin bautar kasar. Rahoton yace masu garkuwa da mutanen da farko sun nemi sai an biyasu Naira Miliyan 20 amma daga baya suka dawo miliyan 5 bayan mahawara me zafi, a karshe dai hakan ma danginta suka kasa biya. Daga karshe dai an tattaro Naira Miliyan 1.1 daga 'yan Uwa da abokan Arziki wanda aka baiwa 'yan Bindigar. An sakota a daren ranar Juma'a inda da safiyar ranar Asabar ta hadu da danginta.
Budurwarnan da Mawakin Najeriya Burna Boy ya yaudara yayi lalata da ita da sunan zai sai mata motar Lamborghini amma yaki sai mata tace ita yanzu ta siyawa kanta motar

Budurwarnan da Mawakin Najeriya Burna Boy ya yaudara yayi lalata da ita da sunan zai sai mata motar Lamborghini amma yaki sai mata tace ita yanzu ta siyawa kanta motar

Duk Labarai
Budurwar nan da mawakin Najeriya, Burna Boy ya yaudara yayi lalata da ita bisa alkawarin zai sai mata motar Lamborghini amma yaki cika alkawari tace yanzu ta saiwa kanta motar. An ga budurwar me sunan Sophia Egbueje ta wallafa hotunan sabuwar motar tata a shafinta na sada zumunta.
Nima Sanata Natasha Akpoti ta taba min sharrin wai naso yin lalata da ita amma na yi maganinta>>Inji Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri

Nima Sanata Natasha Akpoti ta taba min sharrin wai naso yin lalata da ita amma na yi maganinta>>Inji Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon hadimin shugaban kasa a zamanin mulkin tsohon ahugaban kasa, Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya tabbatar da cewa, Sanata Natasha Akpoti ta taba masa kazafin cewa yana son yin lalata da ita. Yace akwai wata kawar Sanata Natasha Akpoti wadda taso ya nemeta ya kiya. Yace daga nan ne kawai sai ya ji Natasha Akpoti wadda a wancan karin ba sanata bace tace wai ya nemi yin lalata da ita a ranar da tsohon shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta ya kawo ziyara Na3. Yace abin mamaki ...
Da Duminsa: Mijin Sanata Natasha Akpoti yayi magana inda yace Akpabio abokinsa ne sannan ya bayyana abin mamakin da ya faru tsakaninsu bayan da ya gano Sanata Akpabio din na neman matarsa

Da Duminsa: Mijin Sanata Natasha Akpoti yayi magana inda yace Akpabio abokinsa ne sannan ya bayyana abin mamakin da ya faru tsakaninsu bayan da ya gano Sanata Akpabio din na neman matarsa

Duk Labarai
A karshe dai, Mijin sanata Sanata Natasha Akpoti, Chief Emmanuel Uduaghan wanda basarakene a Warri ya yi magana kan abinda ya faru tsakanin matarsa da Sanata Akpabio. Chief Emmanuel Uduaghan ya bayyana cewa matarsa ta kawo mai korafi akan neman yin lalata da ita da sanata Akpabio ke son yi. Yace a matsayinsa na basarake sannan kuma Sanata Akpabio abokinsa ne, bai nemi rikici ba, ya je ya samu sanata Akpabio inda suka yi magana ta hankali ya gargadeshi cewa ya daina neman yin lalata da matarsa. Chief Emmanuel Uduaghan ya kara da cewa amma abin mamaki shine matarsa ta ci gaba da kawo mai kuka akan Sanata Akpabio. Yace ya yadda da matarsa tana kare kanta bata cin amanarsa kuma tana da gaskiya. Yace mutane su daina biyewa duk kokarin da ake na kawar da hankali daga kan maganar....
Kalli Bidiyo yanda aka kama wani mutum Turmi da Tabarya yana làlàtà da matar aure me ciki

Kalli Bidiyo yanda aka kama wani mutum Turmi da Tabarya yana làlàtà da matar aure me ciki

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Bidiyo ya bayyana na wani mutum da aka kama turmi da tabarya yana lalata da matar aure me ciki. Lamarin ya farune a Enugwu Agidi, dake Jihar Anambra, kuma mutane sun dauki bidiyon faruwar lamarin. https://www.youtube.com/watch?v=0E993DHiiVs Mutumin yace ya je ne daga jihar Rivers.
Ji Yanda aka bankawa wani mutum wuta ya mùtù bayan da yawa wata mata yànkàn ràgò

Ji Yanda aka bankawa wani mutum wuta ya mùtù bayan da yawa wata mata yànkàn ràgò

Duk Labarai
Mafusatan matasa sun bankawa wani mutum me suna Egholor wuta ya mutu bayan da aka zargeshi da kashe wata dattijuwa. Lanarin ya farune a Ukpiovwin community, Udu dake jihar Delta kuma rahotanni sunce rikicin fili ne ya hadasu. Matar dai ta tafi gonane amma har magariba ta yi bata dawo ba. da 'ya'yanta suka ga haka shine suka vi sahu, suna zuwa sai suka tarar da gangar jikinta an yanke mata kai. Anan suka harzuka suka bazama neman wanda yayi wannan aika-aika. Daya daga cikin 'ya'yan nata ya bayyana cewa, ya tuna akwai wani mutum da suka yi rikicin fili dashi kuma har yayi barazanar kasheta. Nan suka tunkari gidan mutumin i da suka zameshi, da ya ji tuhuma ya amsa laifinsa, inda nan take aka bankawa gidansa wuta har shi ya kone. An yi kokarin jin ta bakin kakakin 'yansandan ...
Wata Sabuwa: Masu Goyon bayan Akpabio sun yi bincike akan sanata Natasha inda suka gano cewa Saida Mijinta ya dirka mata cikin shege aka zubar dashi kamin ya aureta

Wata Sabuwa: Masu Goyon bayan Akpabio sun yi bincike akan sanata Natasha inda suka gano cewa Saida Mijinta ya dirka mata cikin shege aka zubar dashi kamin ya aureta

Duk Labarai
A yayin da rikici tsakanin Sanata Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti ke ci gaba da gudana inda take zarginshi da neman yin lalata da ita, shidai bai ce komai ba kan lamarin har yanzu. Saidai 'yan Koronsa sun dukufa aiki inda a yanzu haka sun bankado bayanai akan rayuwar sanata Natasha a baya. Daya daga cikin abubuwan da suka gano shine cewa, Mijinta da take aure sai da ya mata cikin shege ya zubar dashi sannan suka yi auren. Hakan ya bayyanane a cikin takardar karar data kai Mijin nata me suna Uduaghan wanda takardar kotun data watsu sosai a kafafen sada zumunta ta nuna cewa ya mata alkawarin aure kamin ta yadda yayi lalata da ita har ta dauki ciki. Saidai bayan data dauki cikin, ta ga Alamar ba shi da niyyar aurenta inda anan ya nemi ta zubar da cikin amma ta ki...