Kalli Bidiyo, yanda aka tursasa wani barawo cin Attarugu da Tafasashshen ruwan zafi
Wannan wani barawo ne da aka kama inda aka tursasa masa cin Attarugu da ruwan zafi.
An watsa bidiyon nasa sosai inda wasu suka ce bai dace ba:
https://www.youtube.com/watch?v=4k_7szX9pTY





