Monday, July 13
Shadow

Duk Labarai

EFCC zata binciki tsohon shugaban Kamfanin mai na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari

EFCC zata binciki tsohon shugaban Kamfanin mai na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, hukumar yaki da Rashawa da cin hanci, EFCC ta sha Alwashin biciken tsohon shugaban kamfanin mai na kasa, NNPL, Mele Kolo Kyari. Hakan ya biyo bayan korafin da wasu lauyoyi da kungiyoyin kare hakkin al'umma suka mikawa EFCC din. Wadannan kungiyoyi sun yi zanga-zanga ne a ofishin EFCC suna duka zargi Kyari da aikata rashawa da cin hanci da kuma yiwa tattalin arziki Najeriya zagon kasa. Kakakin EFCC, Dele Oyewale ya karbi takardun korafin kungiyoyin a madadin shugaban hukumar inda yace zasu duba.
Kalli:Ana zargin ‘yan Shi’a da Yiwa Kabarin marigayi shugaban Kungiyar Hèzbòllàh, Hàssàn Nàsràllàh da kasar Israyla ta kashe Sujada

Kalli:Ana zargin ‘yan Shi’a da Yiwa Kabarin marigayi shugaban Kungiyar Hèzbòllàh, Hàssàn Nàsràllàh da kasar Israyla ta kashe Sujada

Duk Labarai
Wani hoto ya bayyana inda aka ga 'yan kasar Lebanon durkushe a gaban kabarin Kabarin Marigayi, shugaban Kungiyar Hèzbòllàh, Hàssàn Nàsràllàh da kasar Israela ta kashe. An dai yi zargin cewa, Sujada ce sukewa kabarin. A sanda kasar Israela ta kasheshi, mutane da yawa a kasar sun fashe da kukan bakin ciki da rashinsa. Saidai an samu da yawa suna kare hakan da cewa sumbatar kabarinne suke yi ba sujada ba. https://twitter.com/al_Bayraktari/status/1914884049140961582?t=lSo7e74Ci-43_vgEKR7a5Q&s=19 Muna fatan Allah ya jikansa.
DA ƊUMI-ƊUMINSA: A’isha Widad Ta Kafa Tarihin Zama Gwarzuwar Daliba

DA ƊUMI-ƊUMINSA: A’isha Widad Ta Kafa Tarihin Zama Gwarzuwar Daliba

Duk Labarai
DA ƊUMI-ƊUMINSA: A'isha Widad Ta Kafa Tarihin Zama Gwarzuwar Daliba. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A’isha Widad ’yar shekara 24, tana jami’a aka yi mata aure, ta samu juna biyu har ta haihu ta yi raino, kuma ba a cikin makaranta take zama ba, amma duk da haka ta kafa tarihin zama gwarzuwar ɗalibar da shekara 35 rabon da a samu mai irin sakamakon da kammala karatunta a fannin shari’a.
Ana rade-radin cewa, Atiku yanzu Arziki ba irin na da ba, ba lallaima yana da kudin da zai iya yin yakin nema zabe ba, zaku iya tura masa kamar yanda akawa Buhari?

Ana rade-radin cewa, Atiku yanzu Arziki ba irin na da ba, ba lallaima yana da kudin da zai iya yin yakin nema zabe ba, zaku iya tura masa kamar yanda akawa Buhari?

Duk Labarai
Ana yada rade-radin cewa Arzikin Atiku Abubakar ya ja baya ba irin na da ba, dan ba lallai ma yana da kudin da zai iya zagaya Najeriya yayi yakin nema zabeba a shekarar 2027. Duk da yake cewa wannan hasashe ne na masu lura da al'amuran yau da kullum na siyasar Najeriya, ba abin mamaki bane idan ya kasance Gaskiya. Dalili kuwa shine Atiku Abubakar sau 6 yana fitowa yakin neman zaben Najeriya amma bai yi nasara ba, sannan kudaden da yake kashewa wajan yakin neman zaben Biliyoyin Naira ne musamman idan aka lura da jirage da motoci da ake tafiya dasu zuwa jihohin Najeriya 36 da Abuja dan yakin neman zabe, duk a Aljihunsa ne. Ga kudin man motocin ga kudin sallamar da za'a ba ma'aikata ga kudaden da zai bayar duk gurin wani basaraken da yaje neman goyon bayansa da sauransu. Lallai id...
Kalli Bidiyo: Ni zan iya yin soyayya da maza 10 kuma kowanne ina sonsa>>Inji Wannan matashiyar

Kalli Bidiyo: Ni zan iya yin soyayya da maza 10 kuma kowanne ina sonsa>>Inji Wannan matashiyar

Duk Labarai
Wannan matashiyar ta bayyana cewa ita zata iya yin soyayya da maza 10 kuma kowanne tana sonsa. Ta bayyana hakane a wani shirin Podcast da suke yi. Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki matuka inda akai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi. Kalli Bidiyon a kasa: https://twitter.com/sameera_muhd/status/1914660765505642791?t=6HQZPx24neDXhJcdWvGqKA&s=19 Anya kuwa ba fada kawai take ba?
Iya wuya muna tare da Hamisu Breaker>>Inji Murja Kunya

Iya wuya muna tare da Hamisu Breaker>>Inji Murja Kunya

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa, tana tare da Hamisu Breaker inda tace baiwarshi Daga Allah ce ba malamai yake bi ba. https://www.tiktok.com/@murasty1/video/7497401486305955078?_t=ZM-8vqmtc6MoIo&_r=1 Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok. Haka na zuwane bayan da wakarsa ta Amanata ta jawo cece-kuce har hukumar Hisbah ta dakatar da sauraron tabinda tace tana tallata Zina.
Tinubu be yi abinda za’a sake zabensa ba, Masu zagina dan na kaiwa Buhari ziyara bakaken Munafukaine>>Atiku Abubakar

Tinubu be yi abinda za’a sake zabensa ba, Masu zagina dan na kaiwa Buhari ziyara bakaken Munafukaine>>Atiku Abubakar

Duk Labarai
Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa gwamnatin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bata cika Alkawuran data daukarwa 'yan Najeriya ba. Yace dan haka bata cancanci a sake zabenta ba. Ya bayyana hakane bayan komawar wasu 'yan PDP jam'iyyar APC inda yace ko a jikinsa. Hakanan Atiku yace masu sukarsa game da ziyara da ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari munafukaine. Yace Buhari tsohon shugaban kasa ne kuma me ruwa da tsaki a siyasar Najeriya. Yace a lokacin da ya rika kaiwa Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ba'a rika zaginsa ba sai da ya ziyarci Buhari.
An yi zargin cewa, Saida Hamisu Breaker yayi mankas da wìwì kamin yayi wakar Amanata da Hizbah ta Haramta sauraro

An yi zargin cewa, Saida Hamisu Breaker yayi mankas da wìwì kamin yayi wakar Amanata da Hizbah ta Haramta sauraro

Duk Labarai
Wakar Amanata ta Hamisu Breaker na ci gaba da yaduwa sosai duk da haramcin hukumar Hisbah ta Kano. Wani sharhi da masu sauraren wakar ke yi shine, suna zargin cewa Sai da Hamisu Breaker yayi Mankas da Wiwi kamin yayi wakar. Hakan baya rasa nasaba da yanayin wakar, yayi ta a hankali kamar yana jin bacci. https://www.tiktok.com/@zarahsventures/video/7496587920493645111?_t=ZM-8vqkHwpDMG5&_r=1 https://www.tiktok.com/@meenal_shuarah/video/7496971621207608582?_t=ZM-8vqkL9n9mR5&_r=1 https://www.tiktok.com/@autarmommah0/video/7495503950297271558?_t=ZM-8vqkR6r75mv&_r=1 Mata dai na ci gaba da hawa wakar Amanata duk da hanin Hizbah.
Hotuna: Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya

Hotuna: Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya

Duk Labarai
Malam Abdullahi Adamu Kahutu Kenan, Babban Yayan Mawaki Rarara A Hanyar Zuwa Aurensa Rarara A Garin Maiduguri A Jiya. A jiya Juma'a ne dai aka daura auren Dauda Kahutu Rarara da amaryarsa, Aisha A Birnin Maiduguri na jihar Borno. Rahotanni sun ce Rarara ya biya sadakin Naira 500,000 sannan kuma ya yiwa A'isha Humaira Akwatuna 50.