Tuesday, February 17
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyo yanda Abba Kabir Yusuf ya sauka daga kujera ya baiwa Kwankwaso ya zauna

Kalli Bidiyo yanda Abba Kabir Yusuf ya sauka daga kujera ya baiwa Kwankwaso ya zauna

Duk Labarai
An ga wani bidiyo dake yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya baiwa Tsohon gwamnan jihar, Rabiu Musa Kwankwaso kujerar da yake zaune dan ya zauna. Hakan na zuwane yayin da rahotanni ke yawo cewa an samu baraka a tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf da Kwankwason. https://www.youtube.com/watch?v=EfYjJ3F6vgM A jiya dai hutudole ya kawo muku rahoton cewa, Jaridar Daily Nigerian tace Abba ya daina daukar wayar Kwankwaso.
Ba zan taba sakin matata ba ko da kuwa na kamata tana cin amanata da wani namiji>>Inji Dan takarar shugaban kasa na Labour party, Peter Obi

Ba zan taba sakin matata ba ko da kuwa na kamata tana cin amanata da wani namiji>>Inji Dan takarar shugaban kasa na Labour party, Peter Obi

Duk Labarai
Dan takarar shugaban kasa a jami'iyyar Labour Party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya bayyana cewa ko da ya kama matarsa tana cin amanarsa da wani namiji ba zai sake ta ba. Peter Obi ya bayyana cewa aminci da soyayyar dake tsakaninsa da matarsa abune me karfi sosai. Peter Obi yace ko da za'a harbeshi da Bindiga ko ya kamata tana cin amanarsa da wani namiji ba zai iya rabuwa da ita ba. Peter Obi yace matarsa idan ta ga dama ta aikata duk abinda take so shidai ba zai iya rabuwa da ita ba. Peter Obi dai da matarsa, Margaret Brownson sun shafe shekaru 30 da aure.
Kalli Bidiyo yanda mijin daya daga cikin matan da jami’in Gwamnatin kasar Equatorial Guinea yayi làlàtà dasu yake nuna mata bidiyon

Kalli Bidiyo yanda mijin daya daga cikin matan da jami’in Gwamnatin kasar Equatorial Guinea yayi làlàtà dasu yake nuna mata bidiyon

Duk Labarai
Mijin daya daga cikin matan da jami'in gwamnatin kasar Equatorial Guinea yayi lalata dasu ya tunkari matarsa ya nuna mata bidiyon ta tana cin amanarsa. Matar dai ta fashe da kuka inda alamu suka nuna ta cika da nadama. https://www.youtube.com/watch?v=9yMz8EMOsv0 Bidiyo 400 ne dai jami'an gwamnatin kasar Equatorial Guinea yayi yana lalata da matan mutane. Tuni dai rahotanni suka nuna cewa yana hannun Gwamnati an kamashi.
Kasar Equatorial Guinea ta hana sauke bidiyo saboda hana yada Bidiyoyin bàtsà na jami’in gwamnati guda 400 da aka ganshi yana làlàtà da matan mutane

Kasar Equatorial Guinea ta hana sauke bidiyo saboda hana yada Bidiyoyin bàtsà na jami’in gwamnati guda 400 da aka ganshi yana làlàtà da matan mutane

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin kasar Equatorial Guinea ta dakatar da dauke bidiyo daga yanar gizo a kasar. Hakan na zuwane bayan da jami'in gwamnatin kasar Baltasar Engonga ya fallasa a Duniya inda aka ganshi yana lalata da mata daban-daban a wasu biyoyi guda 400 da suke ta yawo a kafafen sada zumunta. Ana ganin wannan matakin yunkuri ne na gwamnatin kasar na dakile yada yada Bidiyon badalan na jami'in Gwamnatin. A baya,hutudole ya kawo muku cewa, daya daga cikin matan da yayi lalata dasu ta kashe kanta saboda kunyar bayyanar Bidiyon nasu da surutun da mutane me mata.
Shekararsa 70 Amma Aikinsa Shine Baiwa Masu Gaŕkuwa Da Mutane Bayanan Sirri

Shekararsa 70 Amma Aikinsa Shine Baiwa Masu Gaŕkuwa Da Mutane Bayanan Sirri

Duk Labarai
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shekararsa 70 Amma Aikinsa Shine Baiwa Masu Gaŕkuwa Da Mutane Bayanan Sirri, Inda Aka Taba Ba Shi Tukwicin Naira Dubu Dari Cikin Naira Milyan Bakwai Da Aka Karba Kudin Fansar Wani Alhaji Me za ku ce?
An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè

An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè

Duk Labarai
INNA LILLAHI WA'INNA IALIHI RAJI'UN An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè An tsinci ģawar wata yarinya a cikin masallacin anguwar Denawa dake cikin garin Ningi da ke Jihar Bauchi. Yariyar mai kimanin shekara daya da rabi da haihuwa, bincike ya nuna çewa wašu nè şuķa ýi mațà daga bisani bayan ta muțù suka jefar da gawàr a çiķìn masallaci. Majiyar ta bayyana mana cewa, Ladanin masallacin ne ya fara ganin gawar a daidai lokacin da ya fita masallacin domin kiran sallar asuba.
Hotuna: Yadda Yara Masu Zàñga-zàñgar Yuɲwa Da Aka Kama Suke Sujjadar Godiya Ga Allah, Bayaɲ Kotu Ta Yi Fatali Da Zargin Da Ake Yi Musu

Hotuna: Yadda Yara Masu Zàñga-zàñgar Yuɲwa Da Aka Kama Suke Sujjadar Godiya Ga Allah, Bayaɲ Kotu Ta Yi Fatali Da Zargin Da Ake Yi Musu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Yadda Yara Masu Zàñga-zàñgar Yuɲwa Da Aka Kama Suke Sujjadar Godiya Ga Allah, Bayaɲ Kotu Ta Yi Fatali Da Zargin Da Ake Yi Musu Yanzu haka dai ana shirye-shiryen mayar da yaran gida.