Tuesday, February 17
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon yanda wani fasto ke koyawa mabiyansa ya da zasu kwanta da iyalansu da ya dauki hankula

Kalli Bidiyon yanda wani fasto ke koyawa mabiyansa ya da zasu kwanta da iyalansu da ya dauki hankula

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"addons":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wani fasto daga kasat Uganda ya dauki hankula bayan da aka ga yanda yake koyawa mabiyansa yanda zasu kwanta da iyalansu. https://twitter.com/zoomafrika1/status/1846650237177549280?t=aPhIa4SIybUdHx15bYEXWg&s=19 Lamarin dai ya jawo Allah wadai inda wasu ke tantamar anya kuwa faston gaskiyane?
Bankin Duniya ya gargadi Shugaba Tinubu kada ya sake ya dawo da tallafin man fetur inda yace idan aka ci gaba da biyan tallafin kasar zata fada bala’i

Bankin Duniya ya gargadi Shugaba Tinubu kada ya sake ya dawo da tallafin man fetur inda yace idan aka ci gaba da biyan tallafin kasar zata fada bala’i

Duk Labarai
Bankin Duniya ya gargadi gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da kada ta sake ta dawo da biyan tallafin man fetur inda yace idan aka dawo aka ci gaba da biyan tallafin man fetur din,kasar zata fada bala'i. Wakilin bankin Duniyar, Dr. Ndiame Diop ne ya bayyana haka a wajan wani taro a Abuja inda yace duk da yake wadannan tsare-tsare na gwamnati na saka mutane cikin wahala amma sune mafita. Bayan cire tallafin man fetur farashinsa ya tashi daga Naira 198 akan kowace lita zuwa sama da Naira 1000 akan kowace lita. Hakanan itama dala bayan cire tallafinta ta tashi daga 600 zuwa 1700 akan kowace dala. 'Yan Najeriya da yawa dai na kokawa akan wannan tsari. Ministan kudi, Mr. Wale Edunya tabbatar da cewa, Gwamnati zata tsaya tsayin daka akan wadannan tsare-tsare ba zata koma b...
Kalli Hoto: Wani mutum ya Mùtù yana tsaka da lalata da wata mata a Jihar Naija

Kalli Hoto: Wani mutum ya Mùtù yana tsaka da lalata da wata mata a Jihar Naija

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wani mutum ya mutu yana tsaka da lalata da wata mata a jihar Naija. Lamarin ya farune a karamar hukumar Paiko dake jihar ranar 15 ga watan October. Kakakin 'yansandan jihar, SP Wasi’u Abiodun ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace zuwa yanzu ba'a kai ga tantance mutumin ba ko danginsa saboda babu wata shaida ko waya a tare dashi. Yace mutumin ya shiga otal dinne da wata mata wadda ake kyautata zaton karuwace bayannan ya yanke jiki ya fadi. Yace an ...
Da makaman Gwamnati ‘yan Bìnďìgà ke kai hare-hare a kasarnan>>Inji me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malan Nuhu Ribadu

Da makaman Gwamnati ‘yan Bìnďìgà ke kai hare-hare a kasarnan>>Inji me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malan Nuhu Ribadu

Duk Labarai
Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya bayyana cewa, da makaman Gwamnati 'yan Bindiga ke amfani suna kai hare-hare a kasarnan. Ya bayyana hakane a wajan taron lalata muggan makamai da suka yi yawa a tsakanin mutane. Yace yawanci makaman na zuwa hannun 'yan Bindigar ne daga wajan bata garin jami'an tsaro. Yace gwamnati zata yi dukkan mai yiyuwa dan magance wannan matsalar.
Ku kula da yanda kuke kashe kudadenku, Najeriya matalauciyar kasa ce

Ku kula da yanda kuke kashe kudadenku, Najeriya matalauciyar kasa ce

Duk Labarai
Gwamnatin Tarayya ta baiwa 'yan Najeriya shawarar cewa su daina kashe kudi barkatai. Tace su rika lissafi da iyalansu suna kiyaye yawan kudaden da zasu kashe. Ministan kasafin kudi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ne ya bayyana haka. Ministan yace Najeriya bata da kudin da ake tsammani dan haka kasar da mutanen kasar su san irin yawan kudin da zasu rika kashewa. Yayi bayanin ne a Abuja a wajan watan ganawa tsakanin Gwamnatin tarayya da wakilan kungiyar kwadago na NLC da TUC. Hakan na zuwane a yayin da ake fama da matsin tattalin arziki da tsadar rayuwa a Najeriya. Minista Bagudu ya goyi bayan tsare-tsaren Gwamnatin tarayyar inda yace sun samu kudi kuma zasu gudanar da tsari me kyau a kasarnan.
Shugaba Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima basa Najeriya, Saidai Fadar shugaban kasa tace Shugabancin Najeriya ba zai samu Tangarda ba

Shugaba Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima basa Najeriya, Saidai Fadar shugaban kasa tace Shugabancin Najeriya ba zai samu Tangarda ba

labaran tinubu ayau
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa,Kashim Shettima basa Najeriya. A yayin da shugaba Tinubu ya tafi kasar Ingila inda daga can ya wuce Faransa. Shi kuwa mataimakinsa, Kashim Shettima ya tafi kasar Sweden ne. Babban me baiwa shugaban kasa shawara kan yada labarai Bayo Onanuga ya bayyana cewa hakan ba zai kawo tangarda ga shugabancin kasarnan ba. Yace a yanzu da ake da kafafen sadarwa na Zamani duk inda shuwagabannin suke suna gudanar da ayyukansu yanda ya kamata. Yace shugaba Tinubu ya tafi hutun sati 2 ne yayin da shi kuma Mataimakinsa,Kashim Shettima ya tafi kasar Sweden wajan gudanar wa da Najeriya aiki.
Me dokar Bacci:Kalli Bidiyon yanda dansandan Najeriya yawa karamar yarinya me shekaru 16 fyàdè a cikin ofishin ‘yansandan, Bidiyon ya nunshi yana tsaka da aikata laifin

Me dokar Bacci:Kalli Bidiyon yanda dansandan Najeriya yawa karamar yarinya me shekaru 16 fyàdè a cikin ofishin ‘yansandan, Bidiyon ya nunshi yana tsaka da aikata laifin

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Hukumar 'yansandan Najeriya ta kama wani jami'inta a South Ibie dake jihar Edo saboda zargin yawa karamar yarinya me shekaru 16 fyade a ofishin 'yansandan. Wata 'yarsanda mace ta dauki bidiyon faruwar lamarin inda aka ga dansandan na saka wando bayan an kamashi. Ya samu damar yiwa yarinyar fyadene bayan da ta fita hayyacinta. Kakakin 'yansanda na kasa, ACP Olumuyiwa Adejobi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an gano dansandan da yayi wannan aika-ai...