Yanzu da wata kungiyar Addinin Musulunci zata ce bata yadda da bada hutun Kirsimeti ba da ya zaka ji? Tsohon Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad inda yace bai kamata kungiyar Kiristoci ta CAN ta soki hutun da jihohin Arewa suka bayar a makarantu ba saboda watan Ramadana
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ya mayar da martani kan sukar da kungiyar Kiristoci ta CAN ta yi ga jihohin Arewa da suka bayar da hutun makarantu saboda zuwan Azumin watan Ramadana.
Jihohin da suka bayar da hutun sune, Kano, Katsina, Kebbi da Bauchi, Ita dai kungiyar CAN tace idan ba'a janye wannan hutu ba zasu shiga kotu da wadannan jihohi saboda ba musulmai bane kadai a wadannan jihohi ba.
A martaninsa, Malam Bashir yace bai so yayi magana akan lamarin ba amma...








