Wednesday, February 18
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Wallahi duk macen da kuka gani a fim ko tsohuwa ko yarinya, kai ko uwatace saida aka…..inji Wannan ‘yar Kannywood din

Kalli Bidiyon: Wallahi duk macen da kuka gani a fim ko tsohuwa ko yarinya, kai ko uwatace saida aka…..inji Wannan ‘yar Kannywood din

Duk Labarai
Wasu 'yan matan Kannywood sun fito sun yi tonon Silili inda suka ce an hanasu daukaka ne saboda an nemesu sun ki bayar da kansu. Sun ce duk macen daka gani a fim ko tsohuwa ko yarinya saida aka nemeta. Ke bayar da labarin tace kai ko mahaifiyartace kuka gani a film to sai da aka nemeta. https://www.tiktok.com/@activistmalcolmx1992/video/7585999104480742712?_t=ZS-92OHpxYMZwP&_r=1
Wanane kawai zai so tsayawa takara da shugaba Tinubu a 2027 saboda Tinubu Gwanine>>Inji Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Wanane kawai zai so tsayawa takara da shugaba Tinubu a 2027 saboda Tinubu Gwanine>>Inji Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Duk Labarai
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa, Wawa ne kadai wanda ya shirya lalata rayuwarsa zai tsaya takara da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekarar 2027 me zuwa. Ya bayyana hakane a wajan taron jigajigan jam'iyyar APC Saidai yace a Dimokradiyya muke, duk me ra'ayi a iya fitowa ya tsaya takarar shugaban kasar a 2027 ya gwada sa'a. https://twitter.com/NigeriaStories/status/2002348240830644568?t=jjNvCbXtJrGmdcnuPNCmWQ&s=19
Kalli Bidiyon: Kalar Sallamar da shugaba Tinubu yayi a wajan Gaisuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi ta jawo cece-kuce sosai

Kalli Bidiyon: Kalar Sallamar da shugaba Tinubu yayi a wajan Gaisuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi ta jawo cece-kuce sosai

Duk Labarai
A wajan Gaisuwar Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi sallama ba daidai ba inda akai ta cece-kuce akan hakan. Wasu sun rika fadin cewa ko dai ba musulmi bane, wasu kuma suka ce ko sallama bai iya ba. Hakanan a wajan turancin gaisuwar ma maimakon yace Condolence an jishi yake kolodelence. Hakan ma ya kara jawo cece-kuce sosai. https://www.tiktok.com/@rashidi_yakini/video/7585999501727452436?_t=ZS-92OAgMlCJ60&_r=1 https://twitter.com/Imranmuhdz/status/2002436738128777722?t=Mag9FmP6vFYi3YHtKVGsLA&s=19
Zafa mu buga gasar cin kofin Duniya ta 2026>>Inji hukumar kwallon Najeriya

Zafa mu buga gasar cin kofin Duniya ta 2026>>Inji hukumar kwallon Najeriya

Duk Labarai
Hukumar kula da wasanni ta kasa, NSC ta bayyana cewa Kasar Dr. Congo ba zata tsallake korafin da aka shigar akanta na maganar saka 'yan wasan da basu dace ba a wasannin data buga da Najeriya. Shugaban hukumar, Shehu Dikko ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da gidan Talabijin na Arise TV. Yace ba wai dan Najeriya bata yi nasara bane yasa yake fadat hakan ba, yace tun kan a buga wasan sun san cewa wasu 'yan wasan kasar ta Benin Republic basu cancanta da buga wasan ba. Najeriya dai ta shigar da kara gaban FIFA inda take neman a binciki Dr. Congo kan 'yanwasanta.
Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu ya sauka a Maiduguri a ziyarar aiki da yake

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu ya sauka a Maiduguri a ziyarar aiki da yake

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a garin Maiduguri a ziyarar da yake yi a jihar Borno. Shugaban zai kaddamar da ayyukan da gwamnatin jihar ta Gudanar ne. Gwamnan jihar, Babagana Umara Zulum da tsohon Gwamnan Jihar, Madu Sheriff ne suka tarbi shugaban a filin jirgin sama na Muhammadu Buhari. https://twitter.com/NigeriaStories/status/2002371722326966484?t=0V6h-8r4_UlJgH2POmofXA&s=19
Kalli Bidiyon: Sabuwar Wakar da ‘yan Shi’a suka yiwa Yesu dan murnar Kirsimeti ta jawo cece-kuce

Kalli Bidiyon: Sabuwar Wakar da ‘yan Shi’a suka yiwa Yesu dan murnar Kirsimeti ta jawo cece-kuce

Duk Labarai
Wata sabuwar waka da 'yan Shi'a suka yi dan murnar Kirsimeti da haihuwar Annabi Isa(AS) ta jawo cece-kuce. A sati me zuwane dai Kiristoci zasu yi murnar Kirsimeti wadda suke alakantawa da haihuwar Annabi Isa(AS). 'Yan Shi'a sukan shiga coci-coci dan taya Kiristoci murnar bikin wannan rana. Saidai a wannan karin hadda waka. https://www.tiktok.com/@musabratheey.313/video/7585266604464770324?_t=ZS-92NguWtRKoC&_r=1
Kalli Bidiyon: ‘Yan Darika na fadar La’ilaha illallah ne saboda da larabci ake fada basu san abinda take nufi ba>>Inji Baffa Hotoro

Kalli Bidiyon: ‘Yan Darika na fadar La’ilaha illallah ne saboda da larabci ake fada basu san abinda take nufi ba>>Inji Baffa Hotoro

Duk Labarai
Baffa Hotoro ya bayyana cewa, 'yan Darika na fadar La'ilaha ilallah ne saboda da Larabci ake fada kuma basu san me hakan ke nufi ba. Ya bayyana hakane a wani karatunsa. Yace da sun san ma'anar abinda ake fadi da ba zasu fada ba. https://www.tiktok.com/@leeman4646/video/7585671432705674517?_t=ZS-92NfP4IdtbN&_r=1