Sunday, November 22
Shadow

Duk Labarai

Yanda Rikici ya tashi a majalisar wakilai yayin karatun kudirin dokar kafa ‘yansandan jihohi

Yanda Rikici ya tashi a majalisar wakilai yayin karatun kudirin dokar kafa ‘yansandan jihohi

Duk Labarai
A jiyane dai majalisar wakilai ta amince da kudirin dokar kafa 'yansandan jihohi. Saidai bangaren marasa rinjaye na majalisar sun bayyana rashin amincewa da yanda aka gabatar da kudirin dokar. Me magana da yawun marasa rinjaye na majalisar, Afam Ogene ya bayyana cewa, Abu na farko da ya damesu shine maganar sunayen wadanda suka halarci zaman da aka kira. Yace da yawa cikin sunayen da aka kira basu sansu ba, yace bisa al'ada ana kiran sunayen wadanda ke cikin majalisar ne ta hanyar daukar rijistar da suke sakawa hannu idan sun je wajan aiki amma a jiyan ba haka aka yi ba. Ya kuma zargi kakakin majalisar da karya doka ta hana 'yan majalisar dubawa kudirin dokar dan samun damar kawo gyara ga kudirin dokar kamin a amince dashi. Shima shugaban marasa Rinjaye na majalisar, Frederi...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin bayar da bashi ga matasa daga Naira dubu dari biyu zuwa Naira dubu Miliyan 2

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin bayar da bashi ga matasa daga Naira dubu dari biyu zuwa Naira dubu Miliyan 2

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin YOUTHCRED ranar Laraba wanda shiri ne na samarwa matasa da bashi ko tallafi dan fara sana'a ko karfafa wadda suke yi. Ministan Kudi, Taiwo Oyedele, ya tabbatar da hakan inda yace matasa 500,000 ne ake tsammanin zasu amfana da bashin. Yace kuma za'a baiwa kowane matashi daga Naira Dubu dari biyu zuwa Naira Miliyan biyu. Yace an kawo bashinne dan saukakawa matasa samun bashi maimakon yanda bankuna ke bukatar sai an basu jingina kamin su bayar da bashi. Yace matasa daga shekaru 18 zuwa 35 zasu iya neman bashin. Yace dolene mutum ya nuna shaidar kudin shiga da yakw samu sannan ya nuna aniyar son biyan bashin idan an bashi. Yace mutum zai iya bayyana yaushe yake son biyan bashin? Daga wata 1 zuwa watanni 12. ...
Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna ta nemeni mu yi Mahdygo amma na kiya>>Inji Shatu

Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna ta nemeni mu yi Mahdygo amma na kiya>>Inji Shatu

Duk Labarai
Abokiyar Sadiya Haruna, Matar Gfresh me suna Shatu ta zargeta da cewa ta nemeta su yi Madigo amma ta ki yadda. Tace Sadiya taso ta mata da qarfi Amma Allah ya kwaceta. Tace kuma a gabanta aka aikata la la ta da Sadiya Haruna. https://www.tiktok.com/@doleajimublog/video/7665671623751617799?_r=1&_t=ZS-98HPeOSpGTc Zuwa yanzu dai Sadiya Haruna bata mayar da martani ba.
Malam ku sakamu a addu’a, Mun koma Mazynata, Matan Masu kudi da muke karantarwa sai neman mu suke>>Daya daga cikin dalibaina Alarammomi ya gayamin, inji Malam

Malam ku sakamu a addu’a, Mun koma Mazynata, Matan Masu kudi da muke karantarwa sai neman mu suke>>Daya daga cikin dalibaina Alarammomi ya gayamin, inji Malam

Duk Labarai
Malam ya bayyana yanda daya daga cikin dalibansa Alaramma ya rokeshi da ya sakashi a addu'a. Yace dalibin nasa yana zaunene a Abuja kuma yana karantar da daya daga cikin matan manyan mutane na kasarnan. Yace mijin su sai ya tafi yayi wata da watanni bai ganta ba. Yace su kuma idan sun je musu karatu sai su rika nemansu. https://www.tiktok.com/@wakilinarewa2/video/7665274856904133908?_r=1&_t=ZS-98Gjrgq8Nwg
FIFA ta fitar da jadawalin ‘yan wasa 11 da suka fi nuna Bajinta da kwarewa a gasar World Cup da aka kammala

FIFA ta fitar da jadawalin ‘yan wasa 11 da suka fi nuna Bajinta da kwarewa a gasar World Cup da aka kammala

Duk Labarai
Kamar yanda aka saba, FIFA ta bayyana 'yan kwallo 11 da suka fi nuna bajinta da kwarewa a wasan World Cup da aka kammala. Golan kasar Cape Verde watau,Vozinha shine wanda FIFA ta zaba a matsayin golan da yafi kowane gola kokari a gasar da aka kammala. Sannan shine dan kwallo daya tilo daga Afrika daya shiga cikin jerin Gwanayen 'yan kwallon FIFA din na bana. Sauran 'yan kwallon gwanayen FIFA na bana sune Lionel Messi, Kylian Mbappe, Rodri da Jude Bellingham. Ga jadawalinsu kamar haka: GKVozinhaAEL LimassolLBMarc CucurellaChelseaCBDayot UpamecanoBayern MunichCBLisandro MartínezManchester United
Kalli Bidiyon: Wata mata ta sameni tace Malam na aikata babban laifi bansan yanda zanyi ba, ‘ya’yan mijina 2 ba ‘ya’yansa bane>>Malam ya bada Labari

Kalli Bidiyon: Wata mata ta sameni tace Malam na aikata babban laifi bansan yanda zanyi ba, ‘ya’yan mijina 2 ba ‘ya’yansa bane>>Malam ya bada Labari

Duk Labarai
Malam ya bayar da labarin wata mata data masa tambaya inda tace ta aikata babban laifi bata san yanda zata yi ba. Yace ta gaya masa cewa, 'ya'yan Mijinta 2 ba 'ya'yansa bane. Tace kanin Mijinne uban yaran guda biyu kuma bata san yanda zata gaya masa ba. Malam yace ya gaya mata cewa kar ta kuskura ta gayawa mijin. https://www.tiktok.com/@wakilinarewa2/video/7665447088515304725?_r=1&_t=ZS-98GcM7AFaJL Saidai yace ya mata fada sosai akan ta daina. https://www.tiktok.com/@wakilinarewa2/video/7665447088515304725?_r=1&_t=ZS-98GcM7AFaJL
Kalli Bidiyon: Idan kuka ga yawan matan da ke kiran mijina, Gfresh ya je yayi ma’amala dasu zaku yi mamaki>>Sadiya Haruna ta bayyana

Kalli Bidiyon: Idan kuka ga yawan matan da ke kiran mijina, Gfresh ya je yayi ma’amala dasu zaku yi mamaki>>Sadiya Haruna ta bayyana

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta bayyana cewa mata da yawane ke kiran Mijinta, Gfresh akan ya je yayi ma'amala dasu kyauta. Ta bayyana hakane a wani Live da aka yi da ita inda ta bayyana irin rayuwar da ta yi a gidan tsohon Mijinta, Best Choice. Ta zargeshi da cewa, Asiri ya mata inda tace sabis ma sai sun hau dutse suke nema dan a kauye ya ajiyeta. Tace sun yi dambe dashi sosai amma ta daku a wajansa. https://www.tiktok.com/@personally39/video/7665475908874063105?_r=1&_t=ZS-98GV4buE5CR