Kalli Hotuna: An Yi Nasarar Ķàshè Dorinar Ruwar Da Ta Addabi Jama’a A Yankin Yauri Dake Jihar Kebbi
An Yi Nasarar Ķàshè Dorinar Ruwar Da Ta Addabi Jama'a A Yankin Yauri Dake Jihar Kebbi.
Yau an samu nasaran kashe daya daga cikin dorinar ruwa da suka addabi al'ummar Yauri dake jihar Kebbi.
Idan baku manta ba, kwanaki wannan dorinar ruwan ta kashe wani hadimin mai Martaba Sarkin Yauri Dr Zayyanu, hakazalika ta raunata wasu jama'a da dama.
Daga Murjanatu Diri