Alamomin ciwon hanta
Alamomin Ciwon Hanta
Ciwon hanta na iya zama mai tsanani idan ba a kula da shi da wuri ba. Ga wasu daga cikin alamomin da ke nuna yiwuwar mutum na fama da ciwon hanta:
1. Yawan Gajiya da Rashin Kuzari
Mutanen da ke fama da ciwon hanta suna yawan jin gajiya da rashin kuzari, ko da bayan sun huta sosai.
2. Canjawar Fata zuwa Ja ko Yellow (Jaundice)
Fatar jiki, idanun, da fata na iya yin ja ko yellow. Wannan yana faruwa ne saboda yawan bilirubin a jini wanda hanta ba ta iya tacewa.
3. Ciwo ko Jin Radadi a Ciki
Ciwon hanta na iya haifar da ciwo ko jin radadi a cikin ciki, musamman a gefen dama na sama karkashin haƙori.
4. Yin habo ko zubar jini daka jiki haka siddan
Hanta tana taka muhimmiyar rawa wajen samar da sinadaran da ke taimakawa wajen dakatar da jini. Idan h...