Monday, January 13
Shadow

Jima’i

Maganin cikowar naman gaban mace

Jima'i
MENENE CIKOWA ? Idan aka ce cikowa ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama, bambancin cikowa da matsewa a bayyane yake saboda koda mace ta matse idan ba a cike take ba ana saka banana sau ɗaya komai zai buɗe, ba kamar cikowa ba da koda yaushe mace zata jita a cike koda za'a yi jimai da ita sau goma a dare ɗaya, sannan Idan mace a cike take zata gane ta hanyar saka ɗan yatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus cikin hq babu masaka tsinke, sanan saman farjinta cike da nama, saboda haka sai kiga mai gida na shiga da ƙyar amma kuma yana jin wani irin daɗi a maimakon idan matsi ne zai shiga da ƙyar Amma kuma zafi zai ji. Sirrin cikowar mace ana amfani da ƴaƴan zogale, mace ta haɗa shi da cikwui, gero wanda ba'a surfa ba da dabino ta daka a dinga sha da madara ko nono Idan ya ra...

Maganin karin sha’awa ga mata

Auratayya, Jima'i, Sha'awa
Idan kina son karin Sha'awa ga wasu shawarwari da masana ilimin kimiyyar lafiyar jima'i suka bada shawarar ayi. Motsa Jiki: Motsa jiki na da matukar muhimmanci ga maza da mata dake son sha'awarsu ta karu. Ba sai an yi gudu ko motsa jiki me wahala ba,ko da kuwa tafiyace ta Akalla mintuna 30 zuwa wata 1 ta isa duk rana. Amma ana son a rika tafiyar da sauri-sauri. A rage shiga damuwa: Yawan saka kai a damuwa yana matukar kashe kaifin sha'awa. Duk abinda zai saka mutum a damuwa ya guje masa. A rika samun isashshen Bacci: Samun Isashshen Bacci na da matukar tasiri wajan kara sha'awa. Mace ta tabbatar tana samun baccin akalla awa 6 zuwa 7. Idan an zo jima'i kada kawai a fara, a rika wasa da juna sosai ta yanda musamman gaban mace zai kawo ruwa dan a ji dadin jima'in. A rika yin ci...

Yadda mace zata gane tanada ni ima

Jima'i, Sha'awa
Mace zata gane tana da ni'ima ta hanyoyi da yawa kamar yanda zamu zayyana a kasa: Idan kina da mazaunai madaidaita: Mace me mazaunai madaidaita watau ba masu girma sosai ba kuma ba kanana ba ana sakata cikin masu ni'ima. Idan kina da Nononuwa madaidaita: Macen dake da madaidaitan Nonuwa itama ana sakata cikin mata masu ni'ima. Mace me shekin Fuska: Macen da ke da shekin fuska na daga cikin wadanda ake sakawa cikin masu ni'ima. Mace me kakkauran lebe: Mace me kakkauran lebe musamman wadda ta iya kula dashi tana shafa masa jan baki ko lipstick yana sheki a ko da yaushe na daya daga cikin wadda ake bayyanawa da me ni'ima. Mace me Madaidaiciyar dundunniya: Macen dake da madaidaitan dunduniya na daya daga cikin wadanda ake bayyanawa a matsayin me ni'ima. Mace me gashi: Macen d...

Yadda ake gane mace mai ni’ima tun kafin aure

Auratayya, Ilimi, Jima'i, Nishadi
Mafi yawancin lafiyayyun mata na da ni'ima inda wasu kuma rashin lafiya ko rashin wadata da kwanciyar hankali da samun cima me kyau ke hanasu samun ni'ima. Ni'ima a wajan mace ta hada abubuwa da yawa, ba kawai tana nufin dadin farjin mace bane ko kuma ruwan dake gabanta ba. Tabbas Ruwan dake gaban mace shine jagora a wajan ni'imarta amma ba shi kadai bane. Ni'ima a tattare da mace ta hada da: Surar jikinta. Laushin fata. Nonuwa masu daukar hankali. Mazaunai masu daukar hankali. Murya. Da kuma iya soyayya. Ruwan gaba. Iya Kwanciyar aure. Gashi. Kwalliya. Macen data hada wadannan abubuwa tabbas tana da ni'ima kuma mijinta zai ji dadin tarayya da ita sosai. Surar jiki halittace daga Allah, wadda wata zaka ganta tsayuwarta kawai ko tafiyarta na da d...

Amfanin tsotsar farjin mace

Jima'i, Maniyyi
Tsotsar farjin mace na iya kawo wasu amfanoni ga wasu mutane a cikin dangantakar soyayya, kamar: Kara jin dadi: Tsotsar farji na iya kara jin dadi da sha'awa ga mace, wanda zai iya kara dankon soyayya tsakanin ma'aurata. Inganta zumunci: Wannan nau'in jima'i na iya taimakawa wajen inganta dangantaka da zumunci tsakanin ma'aurata, domin yana nuna kulawa da son juna. Cika sha'awa: Wasu matan suna samun cikakkiyar sha'awa daga wannan nau'in jima'i, wanda zai iya taimakawa wajen samun gamsuwa. Saukar da damuwa: Yin jima'i gaba daya, ciki har da tsotsar farji, na iya taimakawa wajen saukar da damuwa da gajiya. Amma yana da muhimmanci a kula da tsabta da lafiya domin gujewa kamuwa da cututtuka. Idan akwai wasu damuwa ko tambayoyi kan lafiya ko tsaro, yana da kyau a tuntuɓi likit...

Yadda ake saduwa da amarya daren farko

Auratayya, Jima'i
Da farko dai tunda har ake wannan tambaya, an daura aure ko ana daf da daurawa, dan haka muna tayaku murna. Bayan Abokai da kawaye sun tafi, zai kasance sauran kai kadai da amaryarka. Zaku yi Sallah raka'a biyu ku godewa Allah bisa wannan ni'ima da ya muku na zama mata da miji. Sannan zakawa matarka addu'a kamar haka: ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺇِﻧِّﻰ ﺃَﺳْﺄَﻟُﻚَ ﺧَﻴْﺮَﻫَﺎ ﻭَﺧَﻴْﺮَ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺃَﻋُﻮﺫُ ﺑِﻚَ ﻣِﻦْ ﺷَﺮِّﻫَﺎ ﻭَﻣِﻦْ ﺷَﺮِّ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪ ” ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAYYA WA A’UZUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIYAYA  Fassara:  “Ya Allah ina roqonKa alherinta da alherin da ka hallice ta a kansa, kuma ina neman tsari daga sharrinta da sharrin da Ka hallice ta a kansa.  (Abu Dawud da Ibn Majah da Ibn Sinni suka raw...

Maganin kara tsawon azzakari

Jima'i
Akwai magunguna na gargajiya da yawa da ake amfani dasu dake ikirarin kara tsawon azzakari, saidai masana kiwon lafiya sun ce babu wani maganin dake kara tsawon Azzakari. Masana kiwon lafiya sun ce hanya daya ce ake kara girman azzakari shine a yiwa mutum tiyata. Hakanan akwai wasu hanya kamar wata na'ura da ake bugawa azzakarin iska kaga ya mike, ko kuma na'ura me janyo azzakarin, saidai shima masana sunce wannan hanya bata cika yin aiki ba. Saidai a lokacin da aka buga iskan, azzakarin zai iya mikewa sosai amma daga baya zai koma yanda yake, wasu suna samun karin girman azzakarin amma ba sosai ba yanda ake tsammani. Saidai duka wadannan maganganu a kimiyyance muke magana, a gargajiyance da al'adu daban-daban mutane da yawa sun yadda zasu iya kara girman azzakarin su ta hanyar s...

Amfanin man zaitun ga azzakari

Amfanin Man Zaitun, Jima'i
Ana alakanta cewa, shafa man zaitun akan mazakuta ko Azzakari yana kara masa girma, saidai a likitance babu wani bincike da ya tabbatar da hakan. Hakanan ana yada cewa, hada man zaitun da albasa yana kara girman azzakari amma shima wannan babu wata hujjar bincike ta masana da suka tabbatar da hakan. Saidai kuma babu wata illa a amfani da man zaitun akan azzakari da masana suka tabbatar, dan haka zaka iya gwadawa a gani ko zai yi aiki. Wani abu da mutane da yawa basu sani ba shine, Yawancin maza azzakarinsu ba karami bane, mutum ne da kanshi zai rika jin kamar bai gamsu da girman azzakarinshi ba har daga nan ya fara neman maganin karin girmansa. Masana sun bayar da shawarar cewa, yana da kyau mutum yayi magana da matarsa yaji shin yana gamsar da ita a yayin jima'i? Idan dai mutu...

Amfanin man zaitun a gaban mace

Amfanin Man Zaitun, Jima'i
Ana amfani da man zaitun a gaban mace dan magance matsalar kaikayin gaba ko kuma ace infection. Ga masu matsalar bushewar gaba, ana iya yin amfani da man zaitun dan magance wannan matsalar. Musamman a yayin jima'i, ana iya amfani da man zaitun a matsayin man da zai karawa ma'aurata jin dadin saduwa. Hakanan ko da mace lafiyarta qalau, wasu bayanai sun nuna cewa, tana iya yin amfani da man zaitun dan rigakafin infection a gabanta. Hakanan masana sunce shafa man zaitun a gaban mace yana rage zafin da mata ke fama dashi a lokacin jinin al'ada. Domin shafa man zaitun a cikin gaban mace, ana iya sakashi akan yatsu biyu a zurasu cikin gaban a shafa.

Amfanin man zaitun da man kwakwa

Amfanin Man Zaitun, Jima'i
Man zaitun da man kwakwa suna da fa'idodi da dama ga lafiya da kyakkyawan jin dadin jiki. Ga wasu daga cikin fa'idodinsu: Amfanin Man Zaitun: Abinci: Man zaitun yana da ma'ana sosai wajen dafa abinci, yana kuma taimakawa wajen rage matakin cholesterol da kuma kare zuciya. Fata: Yana taimakawa wajen sanya fata ta zama mai laushi da kuma rage bushewa. Ana amfani da shi wajen magance kurajen fuska. Gashi: Yana inganta lafiyar gashi, yana hana tsagewa da kuma bushewa. Rigakafin Ciwon Ciki: Man zaitun yana taimakawa wajen rage kumburi a cikin ciki, da kuma inganta narkewar abinci. Amfanin Man Kwakwa: Abinci: Man kwakwa yana da amfani wajen dafa abinci saboda yana dauke da kitse mai kyau wanda yake kara kuzari ga jiki. Fata: Yana taimakawa wajen kula da fata, yana kuma...