Wednesday, January 15
Shadow

Kiwon Lafiya

Amfanin dabino ga budurwa ga mata

Amfanin Dabino
Dabino na da matukar amfani ga matan aure da 'yan mata. Ga amfanin Dabino ga Matan Aure da 'yan mata kamar haka: Cin Dabino yana taimakawa mace ta haihu cikin sauki a gida ba tare da zuwa a sibiti ba. Cin Dabino yana taimakawa wajan gyaran gashi da hana karyewa da faduwar gashin. Ina matan da kiba ta musu yawa, suke son komawa jikinsu ya daidaita? Cin dabino yana taimakawa wajan rage kiba da daidaita jikin mata. Ina mata dake son fuska ta rika sheki ta daina tattarewa da nuna alamun tsufa? Dabino na timakawa wajan kyawun fatar jiki data fuska. Dabino na karawa mace ni'ima da samun gamsuwa yayin jima'i. Yawanci mata masu ciki suna sane da cewa a lokacin laulayin ciki sukan yi fama da ciwon basir, dabino na taimakawa wajan magance wannan matsala. Dabino na taimakawa m...

Amfanin dabino ga maza

Amfanin Dabino
Cin Dabino na da matukar Amfani sosai ga kowane jinsi amma anan zamu yi maganane akan amfanin cin Dabino ga maza: Abu na farko shine, Dabinon na magance matsalar Free Radicals wanda abubuwane dake sanya saurin tsufa, duk me cin dabino akai-akai zai ga yijikinsa baya irin tattarewar tsufa sosai sannan baya yawan kamuwa da cutuka barkatai. Hakanan yana zama garkuwa daga kamuwa da cutar daji watau Cancer da kuma cutar ciwon zuciya me tsanani. Cin dabido yana karawa kwakwalwa lafiya da kaifin basira sosai. Hakanan cin dabino yana karawa namiji karbin mazakuta da iya gamsar da iyali a gado. Yana taimakawa wajan narkewar abinci a ciki hakanan yana taimakawa wajan rage kiba, jikin mutum ya daidaitu. Cin Dabino yana karawa namiji yawa da kuma ingancin ruwan maniyyi. Yana taima...

Kanunfari yana maganin infection

Amfanin Kanunfari
Eh! Kanunfari yana maganin infection. Bincike ya tabbatar da cewa, man Kanunfari na dauke da sunadaran Antibacterial, Antifungal, Insecticidal, da kuma Antioxidant. Dan haka masana kiwon lafiya sun tabbatar da cewa, Kanunfari yana taimakawa wajan rage ciwon lokacin al'adar mata hakanan kuma yana maganin Infection. Kanunfari, musamman manshi yana maganin infection na al'aura ko farjin mata, matsaloli irinsu kaikan gaban mace, zafin gaban mace ko fitar da ruwa. Ana iya samun man Kanunfari a kasuwa ko kuma ana iya hadashi a gida. Yanda ake hada man Kanunfari a gida shine, ana samun Kanunfarin a daka a zuba a wata roba ko kwalba, sannan sai a samu man zaitun, kwa-kwa ko wani a zuba a ciki. Sai a kulle wannan kwalba ko roba zuwa sati daya. Bayannan sai a samu rariya a ta...

Kanunfari da zuma

Amfanin Kanunfari
Hadin Kanunfari da zuma na da matukar amfani a jikin dan Adam daya daga ciki shine idan akwai matsalar ciwon makoro. Shan wannan hadi yana taimakawa sosai wajan magance matsalar makogoro. Hakanan wannan hadi yana da matukar amfani ga masu fama da mura da tari, musamman lokacin sanyi. Hakanan wannan hadi na karawa garkuwar jikin mutum karfi sosai. Wannan hadi kuma yana taimakawa wajan magance matsalar warin baki da sauran matsalolin cikin bakin.

Amfanin kanunfari da madara

Amfanin Kanunfari
Amfanin hadin Kanunfari da madara na da yawa sosai. Daya daga ciki shine yana taimakawa sosai wajan magance matsalar warin baki ko kuma hana narkewar abinci ko a ce bata ciki. Wannan hadi kuma na Kanunfari da Madara yana kawar da Kasala. Hakan kuma yana taimakawa wajan daukar ciki. Ga wanda basu da karfin jima'i, yana taimakawa sosai wajan karawa namiji kuzari. Yana kara karfin Garkuwar jiki. Yana kuma karawa kashin mutum karfi sosai. Yana kashe Bacteria. Yana maganin kansa, watau ciwon daji, musamman na mama ga mata. Yana kuma taimakawa karfin ido wajan gani. Ga mai fama da sarkewar Numfashi, ko numfashi sama-sama, Kanunfari da Madara na taimakawa wajan magance wannan matsala. Yana kuma karawa namiji yawan maniyyi da karfin fitar ruwan maniyyin.

Amfanin kanunfari ga budurwa

Amfanin Kanunfari
Kanumfari yana da matukar Amfani ga Budurwa dama sauran mata gaba daya. Da farko dai ana amfani da Kanunfari wajan magance matsalar ciwon mara da sauran ciwukan da ake ji a lokacin Al'adar mata. Hakanan Kanunfari yana kuma taimakawa sosai wajan magance matsalar ciwon daji na mama, watau Breast cancer da mata ke fama dashi. Hakanan Kanunfari yana maganin kurajen fuska sosai. Yana kuma hana tattarewar fata yanda fata zata zama kamar ta matashiya. Hakanan Mata na iya amfani da Kanunfari wajan karawa kansu ni'ima da kuma samun gamsuwa yayin jima'i. Yanda mata zasu hada Kanumfari dan amfaninsu: Dan Magance matsalar ciwon mara da sauransu lokacin al'ada, mata na iya hada shayin Kanunfari a rika sha kadan-kadan. Hakanan dan magance matsalar kurajen fuska ko magance matsalar t...

Amfanin shan ruwan kanunfari ga maza

Amfanin Kanunfari
Maza na iya Amfani da ruwan Kanunfari a matsayin shayi a rika sha. Amfanin hakan shine yana karawa namiji karfin Azzakari sosai. Sannan ga wanda yake da matsalar rashin mikewar Azzakari, zai iya amfani da ruwan kanunfari wajan magance matsalar. Wanda kuma yake son kara karfin sha'awarsa, shima yana iya amfani da ruwan kanunfari wajan hakan. Saidai masana kiwon lafiya sun bada shawarar a rika shan ruwan Kanunfari ba da yawa ba dan kar ya zama illa ga maisha maimakon amfanarwa.

Amfanin man kanunfari ga azzakari

Amfanin Kanunfari, Kiwon Lafiya
Man Kanunfari an dade ana amfani dashi wajan magance matsalar rashin kuzarin namiji wajan jima'i. Yana kara karfin Azzakari kuma yana karawa namiji kuzari wajan gamsar da mace a gado. Idan mutum na fama da matsalar kawowa da wuri yayin saduwa da iyali, ana amfani da Kanumfari wajan magance wannan matsala. Hakanan idan mazakutar mutum bata mikewa, shima Kanunfari yana taimakawa sosai wajan magance wannan matsala. Idan mutum yana son karfin sha'awarsa ta karu, to yana iya amfani da Kanunfari wajan karawa kansa karfin sha'awa. Yawanci amfanin Kanunfari yana bangaren kara karfin Azzakarine da kuma karawa namiji kokari sosai wajan gamsar da iyalinsa. Hanyoyin da ake amfani da Kanunfani sune: Ana iya mayar dashi gari, kamar na yaji ko a hadashi da yaji a rika barbasawa a abi...

Ciwon kirji gefen dama

Ciwon Kirji
Ciwon kirji a gefen dama na iya zama alama ta matsaloli daban-daban, kuma yana da muhimmanci a san dalilin ciwon don samun magani da ya dace. Ga wasu daga cikin abubuwan da ke haifar da ciwon kirji a gefen dama da kuma alamominsu: Abubuwan da Ke Haifar da Ciwon Kirji a Gefen Dama 1. Matsalolin Huhu (Pleuritis ko Pulmonary Embolism) Pleuritis: Inflamashen da ke shafar sheƙar huhu (pleura). Alamomi: Jin zafi mai tsanani a gefen dama na kirji, wanda ke ƙaruwa lokacin yin numfashi ko yin tari. Pulmonary Embolism: Toshewar hanyar jini a huhu. Alamomi: Jin zafi mai tsanani a kirji, wahalar numfashi, saurin bugun zuciya, ko jin jiri. 2. Reflux na Abinci (GERD) GERD: Reflux na abinci ko ruwan ciki daga hanji zuwa makogwaro. Alamomi: Jin ciwo ko kunar ciki a gefen ...

Maganin yawan tunani

Kiwon Lafiya
Yawan tunani yana iya haifar da damuwa, rashin kwanciyar hankali, da sauran matsalolin lafiyar jiki da kwakwalwa. Maganin yawan tunani yana haɗa hanyoyi daban-daban da za su iya taimaka wa wajen rage damuwa da kuma dawo da kwanciyar hankali. Ga wasu hanyoyi da magunguna da za su iya taimaka wa wajen maganin yawan tunani: Hanyoyin Magani 1. Addu'a da Ibada Addu'a: Neman taimakon Allah ta hanyar addu'a na iya taimaka wa wajen samun sauki daga yawan tunani. Addu'o'i irin su istigfari da karatun Al-Qur'ani suna da matukar amfani. Sallah: Yin sallah da kuma yin nafila yana taimakawa wajen samun kwanciyar hankali da natsuwa. 2. Motsa Jiki (Exercise) Motsa Jiki Akai-Akai: Yin motsa jiki yana taimakawa wajen rage yawan tunani da kuma inganta lafiyar kwakwalwa. Motsa ji...