Monday, January 13
Shadow

G-Fresh Al’amin

Wani ya taimaka ya fito, Saboda na sha maganin mata gashi kuma G-Fresh Al-Amin yace ya fasa Aurena, ina cikin Matsala>>Inji Alpha Charles

Wani ya taimaka ya fito, Saboda na sha maganin mata gashi kuma G-Fresh Al-Amin yace ya fasa Aurena, ina cikin Matsala>>Inji Alpha Charles

G-Fresh Al'amin
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Shahararriyar 'yar Tiktok, Alpha Charles wadda labarai suka watsu sosai cewa, Abokin burminta, watau G-Fresh Al-Amin zai aureta ta fito tace ya fasa. Ta bayyana hakane a wani bidiyo dake ta yawo a kafafen sada zumunta. Charles tace ita yanzu abin tausai ce saboda ta sha maganin mata gashi ango G-Fresh Al-Amin yace ya fasa, dan hakane ta yi kiran cewa, idan akwai wanda ya shirya ya fito su yi aure. Saidai ta bayar da sharadi wanda za'a iya ji a bidiyon kamar ...
Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al’Amin

Abin Mamaki, Auratayya, G-Fresh Al'amin
Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al'Amin. Lamarin dambarwar Auren G-Fresh Al'amin da matarsa Sadiya Haruna ya zama babban batun tattaunawa a kafafen sada zumunta da yawa. A baya dai Hadiza Gabon ta yi hira da Sadiya Haruna a kafarta ta YouTube inda kuma ta sake gayyato Shima G-Fresh din ta yi hira dashi.
Kalli Bidiyo: Ni dai na San tun kafin muyi Aure muke yin Tarayya da ita, so labari ne kawai idan ta fada muku cewar bayan da muka yi Aure ta gane ni ba gwarzon Namiji bane, ai tun kafin muyi Aure muke tare, ai da Zarbalulun bata tashi baza ta yadda ayi Auren ba; inji G-Fresh Al’ameen

Tauraron Tiktok G-Fresh Al-amin ya mayarwa da tsohuwar matarsa, Sayyada Sadiya Haruna da martani bayan hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita. Ga dai abinda yace kamar haka: Ni dai na San tun kafin muyi Aure muke yin Tarayya da ita, so labari ne kawai idan ta fada muku cewar bayan da muka yi Aure ta gane ni ba gwarzon Namiji bane, ai tun kafin muyi Aure muke tare, ai da Zarbalulun bata tashi baza ta yadda ayi Auren ba; inji G-Fresh Al'ameen. https://www.tiktok.com/@kanostatematerial/video/7385768927281958150?_t=8nb5xzRZHEb&_r=1 Shuaibu Abdullahi
Bidiyo:G-Fresh Al-Amin Ya bayyana cewa cin amanarsa aka yi aka turo ‘yan Hisbah gidansa

Bidiyo:G-Fresh Al-Amin Ya bayyana cewa cin amanarsa aka yi aka turo ‘yan Hisbah gidansa

G-Fresh Al'amin
Tauraron Tiktok kuma mawaki, G-Fresh Al'amin ya bayyana cewa me masa bidiyo ne ya tura 'yan Hisbah Gidansa. G-Fresh dai ya bayyana hakane a shafinsa cikin wani bidiyo daya wallafa a Tiktok. https://www.tiktok.com/@kanostatematerial/video/7379597342133013765?_t=8n8jNIgp63i&_r=1 Ya bayyana cewa, me masa Bidiyo ne ya ci amanarsa kuma ya kammala bincikensa babu wanda zai gaya masa akasin haka. A baya dai, Hisbah ta kama G-Fresh Al'amin inda aka yi masa nasiha tare da sakashi a Islamiya.

Na tuba na daina maganganun Batsa, kuma Sheikh Daurawa ya sakani a Islamiya>>G-Fresh Al’amin

G-Fresh Al'amin, Nishadi
Tauraron mawaki kuma dan Tiktok, G-Fresh Al'amin ya bayyana cewa, ya tuba ya daina maganganin batsa. Ya bayyana hakane a shafinsa inda yace manya sun masa maganar rashin dacewar hakan. Saidai yace ba zai daina yaki da kamfanin dan malele ba. Ya kuma bayyana cewa Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya sakashi a Islamiya, zai rika zuwa daukar darasi. https://www.tiktok.com/@kanostatematerial/video/7376403600743877893?_t=8mu4XA2C5oL&_r=1 A baya dai, mun ji rahoton yanda Hukumar Hizbah dake Kano ta Kama G-Fresh Al'amin bisa zarge-zarge.
YANZU-YANZU: Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano Ƙarkashin Jagorancin Shéikh Malam Aminu Ibrahim Daurawa Ta Kama Mawaƙin Kuma Jarumin TikTok Al’amin G-Fresh, ji dalilan da suka sa aka kamashi ciki hadda zargin yiwa Alkur’ani Mai Girma Izgili

Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano Ƙarkashin Jagorancin Shéikh Malam Aminu Ibrahim Daurawa Ta Kama Mawaƙin Kuma Jarumin TikTok Al’amin G-Fresh Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke mawakin nan kuma Jarumin TikTok Al’amin G-Fresh. Bayanan da Freedom Radio ta samu sun nuna cewa Hisbah ta kama G-Fresh saboda zargin yiwa Alkur’ani Mai Girma Izgili da kuma yin kalaman batsa. Karin bayani: Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta kama fitaccen mai amfani da shafukan sada zumuntar nan da aka fi sani da G-Fresh Babban daraktan hukumar Mallam Abba Sufi ne ya tabbatar wa BBC labarin kama matashin. Ya ce hukumar ta kama shi bayan jerin gargaɗin da ta yi masa sakamakon abubuwan da yake wallafawa a shafukan sada zumunta. ''Mun kama shi ne bayan tarin gargadin da muka sha yi masa kan abubuwa...
Bidiyo: Ya Allah ka Bani Yarinya me Hali da Dabi’u irin na Murja Kunya>>G Fresh Al’amin

Bidiyo: Ya Allah ka Bani Yarinya me Hali da Dabi’u irin na Murja Kunya>>G Fresh Al’amin

G-Fresh Al'amin, Murja Ibrahim Kunya, Nishadi
Tauraron dan Tiktok kuma mawaki, G-Fresh Al'amin yayi rokon Allah ya bashi diya kamar Murja Kunya. An ganshi a wani Bidiyo ya daga hannuwa sama yana rokon Allah ya bashi diya irin Murja. G-Fresh ya kuma yi fatan cewa duk abinda yake yi, yana son dansa shima yayi. Kalli Bidiyon anan: https://www.tiktok.com/@kanostatematerial/video/7375257438032874757?_t=8mpTddptPJl&_r=1 G-Fresh dai na daya daga cikin mutanen da suka fi daukar hankula a shafin na Tiktok shi da murja Kunya. Da yawa dai na Allah wadai da abinda Murja Kunya ke yi a shafin na Tiktok inda kwanannan sai da aka kamata har aka kaita Asibitin Mahaukata a Kano. Saidai daga baya ta bar Kano inda tace ita da garin har Abada.