Monday, January 13
Shadow

Uncategorized

Amfanin gishiri a gaban mace

Uncategorized
Gishiri na maganin cututtuka wanda bature ke cewa Bacteria. Dan haka ana amfanin dashi wajan magance kaikan gaba na mata kuma yana aiki sosai, wasu ma nan take suke samun saukin kai kayin. Saidai kada a shafa gishiri kai tsaye a kan gaban mace, sannan a lura kada a yi amfani da shirin kwata-kwata idan akwai ciwo a gaban mace. Yanda za'a yi amfani dashi. Idan kina fama da kaikan gaba, ki zuba gishiri a ruwa, idan so samu ne a samu ruwa me dumi, sai a zuba gishiri, kadan. A wanke gaban dashi, kada a zuba ruwan cikin farji. Hanya ta biyi shine, a samu ruwan dumi a zuba madaidaicin gishiri a ciki, sai a zauna a cikin ruwan na tsawon mintuna 15. Da yardar Allah ana samun sauki nan take, wani kuma yakan dan dauki lokaci. Baya ga maganin kaikan gaba, amfani da ruwan gishir...

Namijin Goro: Namijin goro karfin maza

Uncategorized
Namijin Goro sanannen abune da ake amfani dashi a duka fadin Duniya. Akan yi amfani dashi wajan warkar da cutar Mura ko cutar Koda. Namijin goro in English Sunan namijin goro da turanci shine Bitter Kola, ana kuma ce masa Bitter Cola, ko kuma Garcinia Kola. Ana samun Namijin goro a kasashen Afrika kamar su Gambia, Democratic Republic of the Congo, Ivory Coast, Mali, Gabon, Ghana, Liberia, Nigeria, Senegal da Sierra Leone. Kuma masana sun yi bayani sosai akan amfanin da yakewa jikin dan Adam kamar yanda zamu gani a kasa. Amfanin namijin goro Namijin goro na taimakawa masu son rage kiba Yana taimakawa sarrafa abinci. Yana taimakawa garkuwar jiki. Yana saukar da hawan jini. Yana maganin bacin rai da damuwa. Yana maganin guba. Yana maganin ciwon ido. Yan...

Sunayen Allah (99) Tare Da Fa’idar Kowane Suna Da Kuma Yadda Za A Yi Amfani Da Shi

Uncategorized
KARANTA KA KARU Huwaallahul ladhii laa ilaaha illaa huwa. Da sunan Allah mai Rahama Mai Jin kai. Sunnar ma'aiki, Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam ta sanardamu cewa duk wanda ya haddace kyawawan sunayen Allah madaukakin sarki zai shiga Aljannah. Bukhari da Muslim sun ruwaito daga Abu Huraira cewa, Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam yace, Allah na da sunaye 99, duk wanda ya haddacesu zai shiga Aljannah. Hadisin sama na dauke da abubuwa 3: Haddace sunayen Allah. Da kuma fahimtar ma'anarsu. Da aiki da abinda suka kunsa. To idan mutum yasan Allah daya ne, ba zai hadashi da kowa ba wajan bauta. Idan mutum yasan Allah ne me bayarwa, ba zai nema wajan wanin Allah ba. Idan mutum yasan Allah me Rahama ne, zai aikata ayyukan da zasu sa ya samu rahama...

Maganin kaikan gaba da kurajen gaba na mata da maza

Uncategorized
Ga mata masu fama da kaikan gaba, ga dama ta yanda za'a iya magance matsalar cikin sauki. A gida zaki hada maganin da kanki ba tare da kin sayi maganin ba. Kusan kowa zata iya hada wannan magani wanda kuma da yardar Allah za'a samu biyan bukata. Ga yanda za'a hada maganin kamar haka: MAGANIN 'KAI'KAYIN GABA NA MATA DA 'KURAJE uwar gida zaki sama ruwan zafi ki zuba gishiri kiringa kama ruwa dashi.sannan zaki sami bagaruwa zaki tafasa sannan kiringa kama ruwa da lta wato ruwan yazama akwai dumi alokacin da zakiyi.bayan wannan zaki samu saiwar(bini da zugu)sai kuma saiwar(marke) sai(jar kanwa)ki hada kitafasa ki dinga sha to ln sha allahu zaki samu saukin ciwan mara da kuma kaikayin gaba dama sauran cututtukan da suka damu mata inda ta bangaran nanne kamar yadda masana sukace ...