Wednesday, July 15
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Mawaki Rarara Zai Auri A’isha Humaira A Gobe Juma’a?

Cikin daren nan an fara yawo da hotunan shahararren mawaki Dauda Kahutu Rarara tare da abokiyar aikinsa A’isha Humaira da ke nuna zai angwance a gobe Juma’a.

Majiyar Kano Times ta ruwaito cewa za a ɗaura auren shahararren mawaki a Nijeriya Dauda Kahutu Rarara tare da abokiyar aikinsa A’isha Humaira a gobe Juma’a, a garin Maiduguri da ke jihar Borno.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda Sadiya Haruna ta fito tace wallahi Tallahi Bata koma gidan Gfresh ba, dan mutunci ta aura, Tace idan bai daina cewa shine ya aureta ba zata yi kararsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *