Friday, June 26
Shadow

Da Duminda: Kananan yara sun rigamu gidan Gaskiya bayan Tàrwàtsèwàr wani abu a Borno

Rahotanni daga jihar Borno na cewa kananan yara 4 ne suka rigamu gidan gaskiya bayan fashewar Bàm a garin Banki dake karamar hukumar Bama a jihar ta Borno.

Kakakin ‘yansandan jihar,Nahum Daso ne ya tabbatar da hakan inda yace bam din ya tashine a tashar motar dake garin.

Yace yaran na wasa sa Bam dinne bayan sun daukoshi daga daji kamin ya fashe dasu.

Yace yaran da lamarin ya rutsa dash sune kamar haka:

Awana Mustapha, 15; Malum Modu, 14; Lawan Ibrahim, 12 da Modu Abacha, 12.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A karshe dai Babiana ta fitar da sautin Murya inda Sadiya Haruna ke ce mata Rarara ya biya bukatarsa da ita kamin ya bata kyautar mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *