Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda dan gidan Gwamnan jihar Katsina yayi Hudubar Juma’a

Bidiyon dan gidan Gwamnan jihar Katsina ya bayyana a wani Bidiyo yana Hudubar Juma’a wanda hakan ya dauki hankula sosai.

Yaron dai shine Hakimin Radda, Muhammad Dikko Radda, Ya Gudanar Da Huɗuba A Masallacin Juma’a Na Radda Ranar Juma’a.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: An sake kwantar da Fafaroma a Asibiti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *