Wednesday, February 25
Shadow

Da Duminsa: INEC tawa jam’iyyun siyasa biyu Rijista

Rahotanni sun bayyana cewa, hukumar zabe me zaman kanta, INEC tawa jam’iyyun siyasa biyu Rijista.

Shugaban INEC din, Joash Amupitan ne ya bayyana haka a wajan wani taro na musamman a Abuja.

Yace jam’iyyun da akawa Rijistar sune, Democratic Leadership Alliance (DLA) da the Nigeria Democratic Congress (NDC).

Yace wasiku 171 ne aka gabatar na neman yiwa sabbin jam’iyyu rijista amma guda 2 ne kadai daga cimi suka tsallake.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya na rokon kasar Ingila ta bada dama a dawo da Sanata Ike Ekweremadu ya ci gaba da zaman gidan yarinsa a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *