Tuesday, October 15
Shadow

Yadda ake gwajin ciki da allura

A likitanci da Ilimi na kiwon Lafiya babu wani bayani kan yanda ake gwajin ciki da allura.

Saidai akwai wani abu dake faruwa da jariri yayin da wasu mata suka kai sati 16 zuwa 20 da daukar ciki. Wani ruwa na taruwa a mahaifa inda jaririn zai rika shanshi kuma yana kashinshi.

Ana kiran abin da sunan Amaniocentesis. Saidai ba duka mata masu ciki ne ke fuskantar wannan matsala ba.

To idan abin ya faru, likita kan yi amfani da Allura a tsotse ruwan saboda kada ya rika cutar da uwar da jaririn.

Wannan shine kadai muka sani a likitance da ake amfani dashi akan mace me ciki, amma kamar yanda muka fada a farko, a likitanci babu maganar gwajin ciki da Allura.

Karanta Wannan  Ya mace take gane tanada ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *