
Rahotanni sun bayyana cewa, wasu da ba’a san ko su wanene ba sun Afkawa Malam Sheikh Salihu Zaria biyo bayan cewa da yayi ba za’a biya kudin Haraji ba.
Sheikh Salihu Zaria dai yace duk wanda ya zo karbar Haraji a wajan Talakawa zai dandana kudarsa.
A cewa wanda ya kawo Rahotanni yace an kaiwa malam farmakinne dalilin wannan wa’azi da yayi.