Friday, December 26
Shadow

Da Duminsa: Tsohon Gwamnab Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya koma Jam’iyyar SDP daga APC

Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya sanar da cewa ya bar jam’iyyar APC a cikin sanarwar da ya wallafa a shafinsa na Facebook ranar Litinin.

El-Rufai ya ce zai yi aiki tuƙuru domin haɗa kan jam’iyyun adawa da sabuwar jam’iyyarsa ta SDP domin ƙalubalantar APC

Karanta Wannan  An sake dawukye Dalibai a jihar Naija, Gwamnatin jihar Naija ta tabbatar da hakan saidai tace laifin hukumomin makarantar ne dan Gwamnati ta samu Rahoton hakan zai iya faruwa tace a kulle makarantu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *