Monday, September 21
Shadow

Siyasa fa ta zo Kalli Bidiyon: Yanda aka ga dan majalisa na taya wata mata tuya a bakin titi

Wannan wani dan siyasa ne a jihar Edo daya fito takarar dan majalisar wakilai me suna Blessing Agbomhere da aka ga yana taya wata mata tuyar gari.

Da yawa dai sun bayyana hakan da renin Hankali.

https://twitter.com/i/status/2053040752343593470
Karanta Wannan  Fatana shine a Samu Wani Minista ya aureni, Shi kuma Gfresh Baqin ciki ya hàllàqàshì>>Inji Tsohuwar Matar Gfresh, Maryam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *