Friday, December 26
Shadow

Da Duminsa: Jami’an tsaro sun kkashe mutane 4 a Rimin Auzinawa, karamar hukumar Ungoggo ta jihar Kano biyo bayan rikicin rushe gidaje

Ana zargin kashe mutane hudu a Rimin Auzinawa, Karamar Hukumar Ungogo ta Jihar Kano, bayan wani rikici da jami’an tsaro kan rushe gine-gine.

Rahotanni sun bayyana cewa an harbe mutanen ne bayan da suka mayar da martani kan rushewar gidajensu.

Karanta Wannan  Yawan man fetur da Najeriya ke shigo dashi daga kasashen waje yayi kasa sosai irin wanda ba'a taba gani ba a cikin shekaru 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *