
Rahotanni sun bayyana cewa, Ministoci 4 ne zasu ajiye aiki a gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Rahoton yace Ministocin zasu yi hakanne dan fitowa takara a jihohinsu na haihuwa.
Hakan na faruwane saboda a doka dolene mutum da yake son fitowa takara ya ajiye duk wani mukami ko aikin gwanati da yake yi kamin gudanar da zaben fidda gwani.
Ministocin da zasu ajiye aikin sune kamar haka:
Adebayo Adelabu (Minister of Power)
Muhammad Pate (Minister of Health and Social Welfare)
Yusuf Tuggar (Minister of Foreign Affairs)
Minister of State for Labour, Nkeiruka Onyejeocha.