Tuesday, January 20
Shadow

Dan siyasa daga jihar Jigawa ya dauki hankula bayan rabawa matasa tallafin Robobi

Wannan wani dan siyasa ne daga jihar Jigawa daya dauki hankula bayan rabawa mutane tallafin Robobi.

An ga an rubuta sunansa a jikin Robobin.

Karanta Wannan  Fasto kenan da yayi Alkawarin mayar da ruwa giya amma abu ya faskara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *