Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashin da yayi wakar Nanaye da matashiya me yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) suna rirriqe juna ya fito ya bayar da hakuri

Matashin da yayi wakar nanaye da Sayyada Sakina wacce ta shahara wajan Yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya fito ya bayar da hakuri.

Matashin me suna, Sule Naci yace Bidiyon da suka yi kuskurene kuma yana baiwa duk wanda baiji dadi ba hakuri.

Bidiyon dai ya jawo cece-kuce inda ake ta sukarsa bayan ganinta a wakar nanaye bayan da a baya aka santa da wakokin yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Karanta Wannan  Zan kammala gina Titin Jirgin kasan daya tashi daga Fatakwal zuwa Maiduguri kamin in sauka daga mulki>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *